Halifa Gwani Adamu Na'ibi

Halifa Gwani Adamu Na'ibi Alqurani Sauqaqqen Littafi, Mai Raba Gardama, Mai Shiryarwa Zuwa Ga Hanya Madaidaiciya, Haskene Shi Kuma Zance Allah ne S.w.t. [email protected]

Tsarkakekken Littafi Mai Bayani A Fili, Waazine Shi Kuma Warakane. Mai Furuchi na Gaskiya da Gaskiya.

๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ขGAYYATA MUSAFFAH GAYYATAAMADADIN  GONI SAGIRU ALARAMMA MAI CAPACITY   BISA JAGORANCI GONI SAGIRU ALARAMMA MAI ...
18/11/2025

๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข๐Ÿ“ข
GAYYATA MUSAFFAH GAYYATA
AMADADIN GONI SAGIRU ALARAMMA MAI CAPACITY BISA JAGORANCI GONI SAGIRU ALARAMMA MAI CAPACITY DA iYALAI DA
ALMAJIRAI DA ABOKAN ARZUKI SUNA FARIN CIKIN GAYYATAR ฦณAN UWA AHLUL QUR'ANI ZUWA GAGARUMAR MUSAFFAH TA MUNASABAR MAULUDIN FIYAYYEN HALITTA( S,A,W )DA AKA SABA GUDANAR WA DUK SHEKARA A GIDANSU DAKE HOTORO SAYE QUARTERS GIDAN MALAM GARBA
๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

Za'ayi wannan tilawar a ranar Alhamis 20/11/2025 Wanda yayi dai dai da 29/05/1447 AH za'a fara tilawa da magriba zuwa khatama

Wajan Tilawa gidansu goni Sagiru alaramma mai capacity
Dake Hotoro saye Quarters
dai dai bola bayan gidan malam ahmadu mai tumbin kwami
Gidan Malam Garba
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’

MASU GAYYATA==
GONI SAGIRU ALARAMMA MAI CAPACITY

DA SAURAN YAN UWA GWANAYE ABOKAI DA ALMAJIRAI

DOMIN KARIN BAYANI
โ˜Ž๏ธโ˜Ž๏ธ08100526917
โ˜Ž๏ธโ˜Ž๏ธ08069300748
โ˜Ž๏ธโ˜Ž๏ธ 08036557263

MASU MASAUKIN BAKI=
GONI SAGIRU ALARAMMA DA ABOKAI DA ALMAJIRAi DA YAN UWA BAKI DAYA

BAKIN MU NAKUSA DANA NESA ALLAH YAKAWO SU LFY YA MAYAR DASU GIDA LFY
โœ๏ธโœ๏ธ
โœ๏ธโœ๏ธ
HALIFA GWANI ADAMU NA'IBI

Alqur'ani Daraja ne imani ne Wanda Yafi ka Alqur'ani Asanin ma'anar sa kafi sa imani kana gabansa wanda Yafi ka Imani Ya...
16/08/2025

Alqur'ani Daraja ne imani ne

Wanda Yafi ka Alqur'ani Asanin ma'anar sa kafi sa imani kana gabansa wanda Yafi ka Imani Yafi ka Daraja

Yan uwa Kufi Bawa Kanku Tarbiyya Kuma kuyi Ta Neman Yar dar Allah Akan Yawan imani kudena Bayyanar da son Samun Duniya fiye da lahira

ุงู„ู‚ุฑุกุงู† ูƒู„ู‡ ุฎูŠุฑ ๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค

26/11/2024

Gwani Ibrahim mai dahara kenan,,,

Sarkin Baiwa Allah Yaqara Tsaya maka,,,

Saboda Shugaban halittah Sallallahu alaihi Wasallam,,,

๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค

DOLE NE ZA'A SABA MAKADOLE NE KAI MA ZAKA SABAAMMA DUKA HAKURI NE,,,,MASALAHA SHINE ALKAIRI ,,,Shamunu Gwani Hussaini Al...
25/11/2024

DOLE NE ZA'A SABA MAKA

DOLE NE KAI MA ZAKA SABA

AMMA DUKA HAKURI NE,,,,

MASALAHA SHINE ALKAIRI ,,,

Shamunu Gwani Hussaini
Alqur'anu kulluhu khair ๐Ÿค๐Ÿค

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Halifa Gwani Adamu Na'ibi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Halifa Gwani Adamu Na'ibi:

Shortcuts

Share