At-Tarbiya Community Collage ACC

At-Tarbiya Community Collage ACC

Share

Its a College founded to develop students of high discipline and Academic Excellence

21/09/2024

NECO RESULT CHECKING PIN AVAILABLE
08087844418
IBNI ABDALLAH MULTISYSTEM

12/09/2024

KANA GIDA TURO DETAILS MU NEMA MA ADMISSION A MAKARANTAR DA KAKE SO A NIGERIA.
*IBNI ABDALLAH MULTISYSTEM* cares08087844418

30/08/2024
18/08/2024

It's So Disheartening

06/08/2024

Ameen

05/08/2024

Wani Zubi da nayi Wa cikina da rana banyi tunanin zan ji yunwa da daddaren nan ba haka. Wato shi kanshi irin abincin da muke ci yana bukatar Alqunut domin Allah ya sa mai albarka. Shinkafa da wake kam ai Tunanina akwai riƙe ciki ko.
Allah mun tuba.

27/07/2024

Kasan Suwaye S**a fi Zagin Malami ko Shugaba a media..? Marasa Aure ko waɗanda Ko monitor na ajinsu basu taɓayi ba. Basu san haƙƙin Shugaba akan mabiyan shi ba, basu san haƙƙin su akan shugaban su ba. Basu da mafaɗi. Ƴan bana bakwai. Burin su su ci ƙoshi yau su kasayar. Gobe ko oho. Sun manta jiya basa tunanin gobe. Allah ya bawa Kowa damar sauke nauyin dake kanshi. Domin Allah yace dukkanku makiyaya ne.. zai tambayeku akan abin da ya baku kiwo. Ko me gida ne kai ko me unguwar unguwar ku etc

22/02/2024

My post days Back

20/09/2022

Thinking of Tomorrow.. As BUHARI is leaving presidential office.. This life...
Just doing my best learning how to combine Civil service and Business. May we witness better life!

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Dr Habibu Gwarzo Street Tsamiyar Boka Hotoro North
Kano