Zauren Huzaifa Aminu Daurawa

Zauren Huzaifa Aminu Daurawa Dalibin Ilimi mai son bin Alkur'ani da Sunnar Manzon Allah sallaAllahu-alaihi-wasallam

19/08/2026

Yaya Zaka Zama Musulmin Kwarai | Ganawa da Musulmin Africa A Kasar Jamus

Ganawa ta musamman da Musulman Afirka mazauna ƙasar Jamus, a birnin Frankfurt, ƙarƙashin African Muslim Association, domin tattaunawa kan yadda za mu ƙarfafa imanimmu, kyautata halayenmu, haɗa kan al'ummarmu, da kuma zama musulmai na ƙwarai a cikin al'ummar da muke rayuwa.
Manufa: Gina al'umma mai ƙarfi, haɗin kai, kyakkyawar mu'amala, ilimi, tarbiyya da zaman lafiya

16/08/2026

Tarihin Wani Coci Da Aka Mayar Masallaci A Birinin Hamburg, Germany

15/08/2026

Berlin, Germany

14/08/2026

Fassarar Khutbah | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

13/08/2026

Koyi da Manzon Allah (S.A.W) Shine Tudun Mun Tsira | Addini da Rayuwa.

06/08/2026

Koyi da Manzon Allah (S.A.W) Shine Tudun Mun Tsira | Addini da Rayuwa.

Layin Tambaya +234 906 601 9445

04/08/2026

Muwadda'i Malik 79 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah}

30/07/2026

Koyi da Annabi (S.A.W) A Mu'amalarsa da Iyalansa | Addini da Rayuwa

24/07/2026

Tafsir Kalimatu Tauhid 04 | Jami'u Mutuni Tauhid Wal Akida 90

Masallaci: Masjid Abubakar Hussain
Unguwa: Fagge, Kano

08 Safar 1448 AH
24 July July 2026

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Huzaifa Aminu Daurawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zauren Huzaifa Aminu Daurawa:

Shortcuts

Share