06/04/2025
Director Malam Ado Ibrahim 💚 tare da Malam Sadik Ramadan (Shugaban makaranta ɓangaren yamma)💙
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madrasatu Imamu Malik Islamiyya Daurawa, Public School, Kano.
An kirkiri wannan Makarantar a shekara ta 2009, da kimamin dalibai 56 da aji guda daya da malamai 9, a yanzu tana da dalibai fiye da 1000 da malamai fiye da 30.
06/04/2025
Director Malam Ado Ibrahim 💚 tare da Malam Sadik Ramadan (Shugaban makaranta ɓangaren yamma)💙
Hukumar Wannan Makaranta na yiwa Al'ummar Musulmi barka da Sallah.
Allah ya karɓi ibadun mu. Ameen.
27/03/2025
Ya Allah muna roƙon ka, alfarmar wannan wata mai albarka, ka baiwa Director na wanna Makaranta lafiya.
Malam yana fama da rashin lafiya a cikin ƴan kwanakin nan.
27/02/2025
Malam Umar Tijjani a wajen Waleemar sauka
26/02/2025
Muhammad da Khalid a wajen Waleemar sauka 🤍🩵
25/02/2025
Malam Aliyu Ramadan da Ɗaliban shi 🤍💙
25/02/2025
The teachers💪
24/02/2025
Malam Ni'imatullahi Ibrahim tare da ɗan sa a wajen Waleemar.
23/02/2025
Ibrahim Usman Ibrahim (Khalifa) yana bawa wasu kaji mamaki😋😁 🍗🥘
23/02/2025
The leaders 💪💪💪
23/02/2025
Derictor and Leader Islamiyya Section 💚