Abdulkadir Sani H

Abdulkadir Sani H Tourism || Cultures || Content creation || Discover Africa || Founder

26/08/2026

Kwankwaso once Said...

Wai Ko kun San ya harkar nan take ta subsidy kuwa. Kafin a janye tallafin man fetur 'yan siyasa misali in suna samun  #1...
26/08/2026

Wai Ko kun San ya harkar nan take ta subsidy kuwa. Kafin a janye tallafin man fetur 'yan siyasa misali in suna samun #100 to yanzu #1000 suke samu To ita wannan Dubun tana direwa har kan Talaka?

Shifa Atiku Abubakar wannan tsarin yake son sauyawa daga wannan 1000 s**a koma 100 shi kuma talaka daga 100 ya koma 1000😊



Kun yarda zaku cigaba da tafiya a wannan tsarin? πŸ‡³πŸ‡¬
26/08/2026

Kun yarda zaku cigaba da tafiya a wannan tsarin? πŸ‡³πŸ‡¬

Amma fa mu 'yan unguwannin cikin Gari A Kano watan mu shida rabon da mu samu Ruwan Famfo. Haba Excellency! 😐
26/08/2026

Amma fa mu 'yan unguwannin cikin Gari A Kano watan mu shida rabon da mu samu Ruwan Famfo.
Haba Excellency! 😐



Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Lawal Abdullahi, Austin Ukeki
26/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Lawal Abdullahi, Austin Ukeki

Nan fa ba Jakara Ko bakin ruwa ba ce a kano, A'A nan fa babban Birnin kasar "Central Africa" ne😊
25/08/2026

Nan fa ba Jakara Ko bakin ruwa ba ce a kano, A'A nan fa babban Birnin kasar "Central Africa" ne😊

'yan Nigeria How Fa πŸ€£πŸ˜‚
25/08/2026

'yan Nigeria How Fa πŸ€£πŸ˜‚

Haba Chairman! 😊 Ga ba daya kuri'ar da ake kadawa a Nigeria Ai bata wuce 21 million ba. La'akari da za6en 2023 :Tinubu =...
25/08/2026

Haba Chairman! 😊 Ga ba daya kuri'ar da ake kadawa a Nigeria Ai bata wuce 21 million ba. La'akari da za6en 2023 :
Tinubu = 8+ million
Atiku = 6+ million
Obi = 6+ million
Kwankwaso = 1+ million
Total = 22 + million.
Haba Chairman! πŸ˜€

24/08/2026

24/08/2026

On behalf of my family, I warmly felicitate with His Eminence, Muhammadu Sa’ad Abubakar III, the Sultan of Sokoto, on the occasion of his 70th birthday.

I pray that the Almighty Allah continues to bless His Eminence with robust health, enduring strength and greater wisdom as he provides exemplary leadership and guidance to the Muslim faithful and our nation at large.

May Allah grant him many more years of distinguished service to humanity. Amin. -AA

Address

Kano

Telephone

+2348140629787

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulkadir Sani H posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share