Bayero University Masjid المسجد الجامع بجامعة بايرو كنو

Bayero University Masjid        المسجد الجامع بجامعة بايرو كنو

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bayero University Masjid المسجد الجامع بجامعة بايرو كنو, College & University, Kano.

20/06/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi rãji'un!

​Allah ya yi wa matar Farfesa Abdullahi Sale Pakistan rasuwa, wato Hajiya Zainab, a cikin daren Juma'a 19/06/2026.

​Marigayiya Hajiya Zainab, ta daɗe tana fama da jinya kafin rasuwar tata.

​Za a gabatar da jana'izarta Yau da safe da misalin ƙarfe 10:00 na safe.

​Muna addu'ar Allah ya ji ƙanta da rahama, ya sanya Aljanna ce makomarta, Ya kuma kyauta namu zuwan


19/06/2026
Photos from Bushra TV.'s post 18/06/2026

SANARWAR DAWOWA KARATUN BUK
Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuh
Ana Sanar Da Jama'a Cewa In Sha Allahu Yau Za a Dawo Karatun Littafin Riyadussaliheen Wanda Babban Malamin Mu Asst, Prof. Abdallah Usman G/Kaya Ke Gabatarwa A BUK New Campus
Allah Ya Bada Ikon Zuwa
Addini Da Rayuwa Tv

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano