Alhamdulillah ala ni'imatil Islam
Quran and Hadith Reflections
Dive into the timeless wisdom of the Qur'an & Hadith with us. 📖✨ Daily reflections, profound verses, & enlightening Hadith to inspire ur spiritual journey.
Join us in exploring the beauty of Islamic teachings & fostering a Islamic community growth. 🤲💕
15/08/2025
Malama Nafisatu Yusuf Bichi - Daga Taskar Malaman Alƙur'ani
● An haife ta a garin Bichi cikin jihar Kano.
● Ta rubuta Alƙur'ani sama da guda saba'in (70).
● ƴaƴanta guda (9) duk mahaddata Alƙur'ani ne
● Ta yi recording complete izu sittin da riwayar Ƙaloon
● Macen da ta fara yin musabaqa da riwayar Ƙaloon a Nigeria.
● Ta zama gwarzuwa a musabaƙa a Nigeria a shekarar 1989.
● Ta rubuta littafi risala guda akan banbance-banbancen riwayar Imam Ƙaloon.
Gwana Nafisatu Yusuf Abdullahi Bichi ta rasu a shekarar 2023.
Don kallon cikakken tarihinta 👇👇
Daga shagon Qur'an TV
Say with me;
Alhamdulillah.
Alhamdulillah
Ya rabb, Have mercy upon our parent
17/07/2025
📸 These are members of the Banu Shayba family — the honored custodians of the keys to the Holy Kaaba 🕋.
🗝️ The Banu Shayba have held this sacred responsibility since the time of the Prophet Muhammad ﷺ. They are entrusted with opening, closing, and washing the Kaaba — a duty passed down for generations.
👤 They are descendants of Uthman ibn Talha رضي الله عنه, to whom the Prophet ﷺ said on the Day of the Conquest of Makkah:
“Take it, O family of Talha, until the Day of Resurrection.”
Please type Allahu Akbar.
HAUSA.............
📸 Waɗannan su ne 'yan uwa daga dangin Banu Shayba — masu darajar riƙe makullin Al-Ka'aba mai alfarma 🕋.
🗝️ Tun zamanin Annabi Muhammad ﷺ, Allah Ya ɗora wa Banu Shayba wannan nauyin kula da makullin Ka'aba. Su ke da alhakin buɗewa, rufewa, da kuma wanke Ka'aba — kuma wannan alhaki yana gudana a tsakaninsu daga kaka zuwa jika.
👤 Su ne zuriyar Uthman ibn Talha رضي الله عنه, wanda Annabi ﷺ ya ce masa a Ranar Fatawar Makka:
“Ku riƙe ta, ya iyalan Talha, har zuwa ranar tashin kiyama.”
Allah Ya saka da alheri.
02/06/2025
Say that prayer in your mind, may our Ameen be the answer to it.
Ya rabb answer our secret prayers.
Assalamualaikum alaikum wa rahmatullah wa barakallahu
Assalamualaikum
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Address
Kano