13/10/2019
๐KARATUN FIQHU DAGA CIKIN LITTAFIN (AL' AKDARI)
'
Wanda JARAN Media Headquarter Janbulo kano suke gabatarwa:๐ก
''
{ููุตููู ููู ุงูุทููููุงุฑูุฉู}
ุงููุทููููุงุฑูุฉู ููุณูู
ูุงูู: ุทูููุงุฑูุฉู ุญูุฏูุซูุ ููุทูููุงุฑูุฉู ุฎูุจูุซูุ ููููุง ููุตูุญูู ุงููุฌูู
ููุนู ุฅููููุง ุจูุงููู
ูุงุกู ุงูุทููุงููุฑู ุงููู
ูุทููููุฑูุ
{Rabewa In sha Allah
Acikin Bayanin Tsarki}
Tsarki ya Kasu gida biyu :
Akwai Tsarkin KARI da Tsarkin DAUDA (Tsarkin Bigire ko Tufa) Dukkan su basa Inganta saida Ruwa mai Tsarki kuma Mai Tsarkakewa.
ูููููู ุงูููุฐูู ููู
ู ููุชูุบููููุฑู ูููููููู ุฃููู ุทูุนูู
ููู ุฃููู ุฑูุงุฆูุญูุชููู ุจูู
ูุง ููููุงุฑููููู ุบูุงููุจูุง ููุงูุฒููููุชู ููุงูุณููู
ููู ููุงูุฏููุณูู
ู ููููููู ููุงููููุฐูุญู ููุงูุตููุงุจูููู ููุงููููุณูุฎู ููููุญูููููุ
Shine Ruwan da Launin sa ko Danษanon sa ko ฦamshin sa Basu Canza ba, da Abinda yake Raba shi da Halittar sa ta farko,
Kamar MAN ZAITUN , da MAI , da ROMO Dukkan sa, da ฦAZANTA, da SABULU, da DAUฦA da Mak**antan su.
ููููุง ุจูุฃูุณู ุจูุงูุชููุฑูุงุจู ููุงููุญูู
ูุฃูุฉู ููุงูุณููุจูุฎูุฉู ููุงููุขุฌูุฑูู ููููุญููููู.
Babu Laifi dan Ruwa ya Cudanya da ฦASA, ko FARAR KASA, ko KASAR GISHIRI, ko FARAR WUTA da
Mak**antan su.
ุงูุญู
ุฏ ููู ๐.
โขKARIN BAYANI :
Yana da mutukar muhimmanci ga duk wanda yai Imani da Allah da manzan sa, daya Tsaya ya kula sosai wajan Tsarki.
Domin Sallah bata Inganta sai da Alwala, Ita kuma Alwala bata Inganta saida Tsarki.
Sallah kuma Itace Ginshikin Addini, To ashe Tsarki ya zama Tushen Ibada kenan.
Manzon Allah..Sall'ALLAHU AlayHi wa sallam ๐ yana cewa:
" ูุงุชูุจู ุตูุงุฉุจุบูุฑุทููุฑ"
Ma'ana
"Ba'a Karbar Sallah ba Tare da Tsarki ba"
Malamai sun Kasa Tarki zuwa gida Biyu(2):
(1) TSARKIN KARI: Shine Gusar da duk wata Najasa data fito daga jikin mutum daga mafitar nan guda biyu (Azzakari da Dubura)
(2) TSARKIN DAUฦA: shi kuma wannan Tsarki shine Gusar da Dukkan wata Najasa data Taษa jikin mai sallah, ko Tufafi ko gurin sallah.
Baki dayan wadan nan Tsarkin Basa Inganta sai da Ruwa MUฦULAฦI sa(Shine Tsarkaken Ruwa) k**ar Ruwan Rijiya kona Gogi d.s
โขShi RUWA MAI TSARKI Shine wanda yake kan Halittar sa ta farko, Halayen sa Uku basu Canza ba, sune:๐
(a) DANDANON SA
(b) LAUNIN SA
(c) KAMSHIN SA.
Amma da Wani Abu mai tsarki zai zubu a cikin Ruwa k**ar
Kunu, ko Fura d.s, to wannan Ruwa ya zama mai Tsarki Amma bamai Tsarkakewa ba. (Ba za'ai Ibada dashi ba amma a iya sha ko girki da shi)
Amma Idan Najasa ta faษa a Ruwa, k**ar Futsari, ko Turoso d.s to wannan Ruwa ya zama wanin mai Tsarki kuma bazai Tsarkake ba. (Ba za'ai Ibada dashi ba kuma ba zai mu'amala da shi ba)
ุงููู ุฃุนูู
๐ค
Zamu Tsaya Anan sai kuma sati mai Zuwa In Allah ya kaimu.
Allah yai mana Gam da Katar, ya Kara mana Fahintar Addinin sa,
Allah Ka kara mana SO DA KISHIN ANNABI... Sall'ALLAHU AlayHi wa sallam ๐.
โ Rana : Lahadi 14/Safar/1441. H= 13/10/2019.๐
โ Darasi : Fighu.๐
โ Users : Jama'atu page & Whatsapp groups๐จโ๐จโ๐ฆโ๐ฆ
โ Rubutawa : JARAN Media Headquarter Janbulo kano.โ
๏บ๏ป๏ป ูู๏ปฌู๏ปขูู ๏ปณ๏บ ๏ปฃู๏ปู๏ป ูู๏บู ๏บ๏ป๏ปู๏ป ู๏ปฎ๏บู ๏บู๏บูู๏บู ๏ปู๏ป ู๏ปฎ๏บู๏ปจู๏บ ๏ป๏ป ๏ปฐ ๏บฉู๏ปณู๏ปจู๏ปูุ ๏ปญ๏ปณ๏บ ๏ปฃู๏บผู๏บฎูู๏ปู ๏บ๏ป๏ปู๏ป ู๏ปฎ๏บู ๏บปู๏บฎูู๏ปู ๏ปู๏ป ู๏ปฎู๏บู๏ปจู๏บ ๏ป๏ป ๏ปฐ ๏ปู๏บ๏ปู๏บู๏ป.