TVET: Ministry of Education has directed TVET institutions to stop using academic Gowns during Graduations. Graduands will wear discipline-specific professional attire.
Mukhtar shuaibu 245
ASTAGAFIRULLAH.ππ WA, @TUBU ILAIKππ MY NAME IS MUKHTAR MEMBER OF CITY SUWAG
21/04/2026
TVET: For Batch B your monthly Stipends will start counting by May...
Training commences 18th May
21/04/2026
TVET BATCH B REGISTRATION UPDATE!!!
1. Duk Wanda Aka Tura Masa Da Irin Wannan Sakon, To TVET Suna Bukatar Ya Sake Yin Apply Domin Center Din Da Ya Cika Basu Da Space Din Daukan Shi.
2. TVET Sun Duba Yawan Daliban Da S**ayi Rigista A Kowace Center, Sai S**a Gano Akwai Centers Din Da S**a Samu Dalibai Fiye Da Yanda Ya Kamata Su Samu. Sai S**a Yanke Shawaran Rage Yawan Daliban Dake Wadannan Centers Din.
3. Wannan Shine Dalilin Da Yasa Aka Tura Ma Wasu Irin Wannan Sakon.
4. Duk Wanda Yaga Irin Wannan Sakon, To Yayi Hakuri Ya Sake Cikewa, Zai Samu Insha Allah.
5. Bawai TVET Sun Cire Skill Din Da Ku Ka Cika Acikin Program Bane, Kawai Dai Kunyi Yawa Ne A Training Center Dinku.
Mu Kasance Tare Domin Samun Sahihan Labarai Akan Duk Wata Program Na Gwamnatin Tarayya.
TVET: What are we hearing about Creative Media skills
Is it true that creative media skill have been removed β π―
*Jumu'at Mubarakah ππΏ*
17/11/2023
Mulki kayan Ubangiji ne, Idan ya kaddara zamu cigaba ba makawa zamu cigaba zamuyi nasara a Supreme Court.
Idan kuma bai kaddara ba hakan ma da yayi mana mungode masa, Yabamu dama muma muma mukayi.
Rayuwar mu ta baya munyi babu mulkin a hannun mu kuma Allah yayi mana komai, ba lallai saida mulki ake rayuwa ba, Allah duk yanda kayi damu mungode.
If Asuu refuse to call off strike from now till second weeks of August βοΈ just forget about school till after Election β
27/05/2022
MADUGU UBANTAFIYA
15/05/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano