Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aminu Ahmad, Ali Na'amma Warawa, Abdullahi Umaru, Ayuba Sarah Ayuba Sarah, Fmg Rano, Ashiru Abdulrau, Saidu Musa Musa Muhamad, Adamu Yunusa, Tasiu M Umar, Masudu Yusuf
Aliyu Abba Buda
Member of the Islamic Movement of Nigeria
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Musa Sh*ti, Sani Usuman Muhammad, Habibullahi Ashahabu, Abdul Mum Ini Yunusa, Naseer Y Yahaya Wanka, Mubarak Garba, Prince Fahat, Mubarak Ayub, Aliyu Sabo Assufeey, Ibrahim Habibu, Isma Il To Sanm, Kabiru M Nasir, Jasam Hurras, Abubakar Assadeeq, sule maisulke, SidiAli Abdullahi, Mukutar Yakubu, Zakariyya Nasiru, Zayanou Cisse, Labbani Dan Malan, Garbadeen Adam
🔺"Isra’ila ta so ta haddasa Yaƙin Duniya na Uku"
Tsohon jami’in sojan ruwa na Amurka, Philip Tourney, ya bayyana dalilin da yasa dakarun Isra’ila s**a kai hari kan USS Liberty.
Aliyu Abba Buda
29/09/2025
young sheikh Allah ya Kara lfy
ka ziyarci Abush shuhada
ya kamata mu fahimta mu gane Isra'ilaaaa ta tabbatar da cewa; Yammacin Asiya yayi mata nisa ba makawa kasa ta palastine ce. shine suke Neman wurin da zasu rayu. daga cikin shirin su shi ne Africa Musamman Nigeria.
Dan Haka suke bin kowacce irin Hanya domin kawar da duk Wata Al'umma da zata basu matsala. sun gano cewa a Nan Arewa arziki yake Kuma nanne za su iya fuskantar barazana.
Daga cikin tsarin su na wargaza Arewaci Shine Jahohi irin su Zamfara, Sokkoto, Katsina, da Keffi. su tarwatsa su ta hanyar Bandit ('yan Bindiga). Kamar su Maiduguri da Yobe a bar musu BOKO HARAM. irin su Jos, Taraba da Nasarawa a bar su da rikicin Musulmi da Kirista. irin su Bauchi, Adamawa, da Gombe a bar su da rikici Manoma da makiyaya. (Duk da wannan su na so ya zama gama gari a ko'ina) kamar Kano, Kaduna, Jigawa Dss a Bar su da rikicin Addini( rikicin mazahaba).
kamar abubawan dake faruwa a Kano daga shekaru 3 zuwa yanzu musamman a bana zai tabbatarma akwai Wani shiri a kasa.
Kuma suna da ma'aikata masu Yi musu aiki daga Malama Addini, Malaman Makarantun Boko, 'yan Jarida da duk Wani bangare na cikin Al'umma.
Aliyu Abba Buda
25/09/2025
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!
'yan Uwa Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H). Na center kafinchiri na farin cikin Gayyatar kafatanin Al'umma zuwa gagarumar Muzaharar maulidi.
Wanda za a yi kamar Haka:
Rana: Asabar 27/9/2025
Gari: Garko
Wuri; Makarantar senior secondary ta AA
Lokaci: 4:00pm
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bashir Salisu, Moustapha Laouali, Abban Insiya, Sharif Sharif, Manniru Mustafah, Bashiru Yahaya, Nura Abdukarim, Ismail Ahmad Kode, Muhammad Isah, Bien Muhammad Muhammad, SAadu Sani SAadu Sani, Husaini A Adam, Suleiman Ibrahim, Nafiu Abdullahi, Nafi'u Dije Dabai, Samaila Dan Iya, Usman Abubakar, Ahmadu Nalungu, Umar Sulaiman, Muhd Laminu Alhusainee, Bangees Ibn Yuthif, Usman Kadija, Bashar Lawal, Hasan Na Husaini, Yusuf Ustaz, Hafizu Yunusa, M Real Jounalist, Abdullahi Aliyu, Auwalu Hamisu, Samaila Usman, Shuaibu Muhamad, Musa Ilimi Jari, Umar Mairakumi, Malam Kabara Ii, Salmanu Ibrahim Tkkm, Tijjani Sani, Aliyu Abbsa, Sharif Dan Malam Giremawa, Yusuf Muhmmad, Kaudar Abubakar, Usman Aliyu, Rabiu Iliyasu, Humaira Abbas, Yusufa Shi A Gwagwarmaya, Usman Yahu, Aminu Sani, Gambo Muhammad Auwal, Saleh Hassan, Nura Zakiru, Deamer Bou Neh Pha
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano