مدرسة التفسير القرءان والحديث للشيخ يوسف عبدالله مكواراري

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • مدرسة التفسير القرءان والحديث للشيخ يوسف عبدالله مكواراري

مدرسة التفسير القرءان والحديث للشيخ يوسف عبدالله مكواراري Makarantar tafsirin Kur'ani da hadisi ta Sheikh Yusuf Abdullahi Makwarari

21/10/2022

GAIYATAR MAULIDIN ANNABI

09/10/2022

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu Barkanku da wannan lokaci dafatan kowa yana lafiya.
13/ Rabi'ul Auwal /1444. =. 09/10/2022 Cikin
Cigaba da gabatar da shirye shiryen Mu akan maulidin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama, Mai suna MANBURAN MAULIDI #
Tare da malam Mu'azzamu Ɗan Maulana sheikh Sammani sheikh Yusuf Makwarari, Wanda yayi bayani akan soyayyar Annabi (s. A. W)
Wanda makarantar tafsirin Kur'ani da hadisi ta Sheikh Yusuf Makwarari Social Media tadauki nauyin gabatarwa ayi kallo lafiya

08/10/2022
08/10/2022

Assalamu alaikum jama'a yau asabar 12- Rabi'ul Auwal 1444 AH daidai da 08/10/2022 cikin cigaba da sako muku shirye-shiryen mu da muke gabatarwa akan maulidin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama.
Su zamu sako muku karatu cikin hotuna mai motsi Mai suna MAULIDIN # Tare da malam Hammadu Kwalwa
Inda yayi bayani akan shayar da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama ayi sauraro lafiya

07/10/2022
Duk daga cikin shirye-shiryen da muke gabatarwa na maunasabar maulidin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
06/10/2022

Duk daga cikin shirye-shiryen da muke gabatarwa na maunasabar maulidin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

  Daga cikin shirye-shiryen da muke kawo muku Na maulidin manzan Allah Sallallahu alaihi Wasallama.Acigaba da kasancewa ...
28/09/2022

Daga cikin shirye-shiryen da muke kawo muku Na maulidin manzan Allah Sallallahu alaihi Wasallama.
Acigaba da kasancewa tare damu ta wannan pege namu.
Sai anjima.
🖐️

Address

Makwarari
Kano

Telephone

+2349042935768

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when مدرسة التفسير القرءان والحديث للشيخ يوسف عبدالله مكواراري posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to مدرسة التفسير القرءان والحديث للشيخ يوسف عبدالله مكواراري:

Shortcuts

Share

Category