01/05/2025
DAURA DAURA DAURA
Kwamitin Masallacin Juma'a na Ibadu-Rahman, na farincikin gayyatar daukacin al'ummar Musulmi halartar Gagarumar Daura akan Tauhidi kamar haka:
Rana: Asabar da Lahadi 03/-04/ na watan May, 2025.
Lokaci: Ƙarfe takwas na safe zuwa sha biyu da rabi na Rana.
Littafi: kitubut-Tauhid na Mujaddadi Muhammad bin Abdil-Wahhab.
Mai Gabatarwa: Bukhari Sunusi Ahmad Alhawari.
Waje: Masallacin Juma'a na Ibadu-Rahman, dake IBB Way, Tsallaken Ja'iz Bank, Yan'awaki Police Barrack, Kano, Nigeria.
Note:
1-Wannan daura kyauta ce, na farko-farko za su sami littafi kyauta.
2-Kowa zai iya zuwa, Maza da Mata, Manya da Samari... a tabbatar an bi dokokin Musulunci na tufafi da kuma na neman ilimi.
3-Daurar kwana biyu ce.
Domin neman ƙarin bayani
08134712113
08145885815
08167324111
Sanarwa:
Kwamitin Daura.