معهد البرق الاسطع للتصوف

معهد البرق الاسطع للتصوف For getting Programs education of Tahir lawan mu'az Attijaneey

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun Allah ya karɓi daya Daga dattijanmu Na makarantar معهد البرق الاسطع للتصوف wato Alhaj...
22/03/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun
Allah ya karɓi daya Daga dattijanmu Na makarantar معهد البرق الاسطع للتصوف wato Alhaji Audu Mai doya, zaai janarsa Yau Dai safe ƙarfe 10 a unguwar Koki kusa fa Abbatuwa.

Wato Na daɗe banga tsoho Mai himmar Alhaji Audu ba, ya Doshi shekara 90 a duniya Amma Har azumin nan davmuka kammala Yana zuwa Zawiya don halartar karatu. Kuma karatun mu Na safe musamman sadda yake da ragowar lafiyar ƙafa haka take baro unguwarsa yazo day sassafe tafsirinmu, yakan Riga Kowa zuwa.

Allah ya gafarta masa.

08/03/2026

Gwala Gwalan Ma'anoni 10/2026
Amsoshin Shehu Tijjani rta cikin Tafsir da Hadisai da Fiqhu

05/03/2026

Gwala Gwalan Ma'anoni 09/2026
Amsoshin Shehu Tijjani rta cikin Tafsir da Hadisai da Fiqhu

03/03/2026

Gwala Gwalan Ma'anoni 08/2026
Amsoshin Shehu Tijjani rta cikin Tafsir da Hadisai da Fiqhu

16/02/2026

طيبة الغراء
Ɗaibatul Garra Zama Na 10

16/02/2026

Jawahirul Ma'ani Zama Na 35

19/01/2026

Address

196 Zangon Bare Bari Municipal
Kano
KANO

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when معهد البرق الاسطع للتصوف posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to معهد البرق الاسطع للتصوف:

Shortcuts

Share