15/04/2021
*سا حة العلوم و تذكير الأمة*
Wannan Makaranta Mai suna a Sama tana farin cikin Gayyatar ku zuwa wajen Karatun Ramadanal na *Littafin Ash-Shifa* daga Bakin *Sayyid Ahmad Dayyib Maqari* Hafizahullah
*Rana:- juma'a 16-04-2021 / 4 ga Ramadan 1442*
*Lokaci:- 9:00pm*
*Wuri:- Dan bare a kusa da Gidan Dagachi Layin Malam Hafiz Abdallah Masallacin Ambato, Nana Aisha Islamic center*
05/12/2020
12/11/2020
09/11/2020