Zawiyyar Masallacin kulafa'urrashidin

Zawiyyar Masallacin kulafa'urrashidin

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zawiyyar Masallacin kulafa'urrashidin, College & University, sharada market, Kano.

07/06/2026

ASSALAMU ALAIKUM ana sanar da yan uwa cewa yau akwai zaman Karatun JAUHARA
Wuri: Masallacin khulafa,ur rashidina Sharada bakin kasuwa Kano
Lokaci : bayan sallar magariba

06/06/2026
25/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bushira Ibrahim, Muhammad Ghali, Usman Aminu Abdullahi

Photos from Zawiyyar Masallacin kulafa'urrashidin's post 23/04/2026

TAKAITACCEN TARIHIN MAULANMU SHEIKH UMAR MODIBBO JARKASA KANO RTA

1-ASALI DA NASABA
Sheikh Umar dan Sheikh Umar dan sheikh Umar dan sheikh yakub dan sheikh Abubakar (al barnawi){ shine ya shigo Nigeria, daga gabas ta tsakiya,Dan yaɗa addinin musulunci da karantarwa, yana cikin mujaddadai na barno} ɗan sheikh Muhammad fatah ɗan sheikh Ibrahim khalil.

2- HAIHUWARSA
an haifeshi a kasar Kano yankin burnin kudu a shekarar 1910. (Wadda take a jahar Jigawa yanzu).

3- ƘURUCIYARSA DA SAMARTAKA RASA
ya tashi, tashi mafi kyau na koyarwar addinin musulunci ya haddace Alkur'ani da Kuruciya sosai kasa da shekara 10, kuma yayi ilimi wajan Mahaifinsa sosai sannan wajan babban almajirin mahaifinsa, bayan su duk inda yaje karatu sima'a yayi( wato sauraron karatu), don gogewa da irin yanda malamai suke karantarwa, sabo da lokacin yana matashi sosai, yagama karatu yana ƙasa da shekara 30 a duniya.

4- SANA'AR SHI
shi Manomini ne.

5-ILIMINSA
Malamansa Na farko kuma yayi karatu mai yawa a wajan su Mahaifinsa da mahaifiyarsa ( itama ta karantarda shi sosai dake itama malama ce mai zurfin ilimi),
Sai limamin garin su wanda shi yana cikin manyan almajiran mahaifinshi ( ya yi karatu wajansa bayan wafatin mahaifinsa),
Sai waziri Tijjani Gombe yayi sauraron karatu wajanshi daga nan sai kano wajan Sheikh Ahmadu fari a Kabara ya zauna wajan sa wani lokaci ( wanda shi modibbo shi ya gaji karantarwarsa gaba ɗaya), sai kuma babban almajirin malam Ahmad fari wato Sheikh Malam Mustafa Alƙalin Bichi ( A wajansa yasaba da Halifa Sunusi dakuma Shehu mai hula, dake suma almajiran Alkalin Bichi ne), shima a nan Kabara suna Maƙoftaka da juna.
Yana da cikakkiyar gogewa a dukkan fannonin larabci; nahwu, balaga, sarfu. Furu'a, usulul fikhu, tafsiri da hadisi, tasawwufi b***e uwa uba MA'ARUFA.
Bayan barinsa gida ya zauna a Gombe ya saurari karatun Malamai sannan ya yiwa dalibai bitar karatu, daga baya ya bada karatu sosai a Gombe.
Daga nan yadawo cikin birnin Kano, wajan Sheikh Malam Ahmadu Fari, ya TAKAITACCEN TARIHIN MAULANMU SHEIKH UMAR MODIBBO JARKASA KANO RTA

1-ASALI DA NASABA
Sheikh Umar dan Sheikh Umar dan sheikh Umar dan sheikh yakub dan sheikh Abubakar (al barnawi){ shine ya shigo Nigeria, daga gabas ta tsakiya,Dan yaɗa addinin musulunci da karantarwa, yana cikin mujaddadai na barno} ɗan sheikh Muhammad fatah ɗan sheikh Ibrahim khalil.

2- HAIHUWARSA
an haifeshi a kasar Kano yankin burnin kudu a shekarar 1910. (Wadda take a jahar Jigawa yanzu).

3- ƘURUCIYARSA DA SAMARTAKA RASA
ya tashi, tashi mafi kyau na koyarwar addinin musulunci ya haddace Alkur'ani da Kuruciya sosai kasa da shekara 10, kuma yayi ilimi wajan Mahaifinsa sosai sannan wajan babban almajirin mahaifinsa, bayan su duk inda yaje karatu sima'a yayi( wato sauraron karatu), don gogewa da irin yanda malamai suke karantarwa, sabo da lokacin yana matashi sosai, yagama karatu yana ƙasa da shekara 30 a duniya.

4- SANA'AR SHI
shi Manomini ne.

5-ILIMINSA
Malamansa Na farko kuma yayi karatu mai yawa a wajan su Mahaifinsa da mahaifiyarsa ( itama ta karantarda shi sosai dake itama malama ce mai zurfin ilimi),
Sai limamin garin su wanda shi yana cikin manyan almajiran mahaifinshi ( ya yi karatu wajansa bayan wafatin mahaifinsa),
Sai waziri Tijjani Gombe yayi sauraron karatu wajanshi daga nan sai kano wajan Sheikh Ahmadu fari a Kabara ya zauna wajan sa wani lokaci ( wanda shi modibbo shi ya gaji karantarwarsa gaba ɗaya), sai kuma babban almajirin malam Ahmad fari wato Sheikh Malam Mustafa Alƙalin Bichi ( A wajansa yasaba da Halifa Sunusi dakuma Shehu mai hula, dake suma almajiran Alkalin Bichi ne), shima a nan Kabara suna Maƙoftaka da juna.
Yana da cikakkiyar gogewa a dukkan fannonin larabci; nahwu, balaga, sarfu. Furu'a, usulul fikhu, tafsiri ya saurari karatu kuma yayiwa dalibai bita kuma bayan wafatin mal Ahmadu fari da Malam Mustafa alƙalin Bichi na nan kabara yazama babban malami mai karantarwa har wafatinsa, anan gidansa dake cikin birnin Kano no.316 Kabara inda zawiyarsa take.

6- ALAKARSA DA MALAMAI
Akwai kyakkyawar alaka tsakanin modibbo jarkasa da malaman Kano na zamanin sa sosai sannan musamman Shehunan TIJJANIYA wato sadatul faidha, kuma mafiya yawansu suna aika masa tambayoyi kuma ya basu amsa musamman a Arabiya da fiƙhu kamar Sheikh Usman mai hula, Sheikh sani Kafinga, Sheikh Malam tijjani ƴan mota. Shima kuma Mobibbo Jarkasa yana matukar girmamasu girmamawa!

7- SUFANCI
Daga malaman sa, ta bangaren tasawwufi da maarifa shi Muridin Sheikh Ibrahim inyass ne kuma yana da matukar girma wajan shehin da daraja, yana matsayin wakilin Shehu mafi girma wajan Kora al'umma zuwa ga Allah da Manzonsa da kuma tsarkakar zuciya.

akwai kyakkyawar alaka mai zurfi tsakaninsa da Sarki Kano Muhammad sunusi 1 (KHALIFA). Daga

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Sharada Market
Kano
700100