SHASA ICT Center

SHASA ICT Center

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SHASA ICT Center, Education, Kano.

30/07/2025

Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. πŸ™πŸ€—πŸŽ‰

24/01/2024

1) Wanda yake so a fitar masa da plastic ID card na katin Dan kasa (NIN)
2) ko wanda slip dinsa yabata
3) ko wanda yake so a Gano masa number sa ta katin Dan kasa (NIN).
4) ko wanda yamanta wani bayani dake cikin katinsa na Dan kasa.
Kawai katuromin number wayar dakayi registration da ita.
Domin karin bayani ga number ta 08036072552.

16/01/2024

Masha Allah Sabuwar Banner mu kenan ta Sharada Students Association ICT Business center

29/12/2023

ASLM YAN UWA GA DAMA TASAMU GAMASU BUKATAR AIKIN KASHE GOBARA

GA LINK NANπŸ‘‰πŸ½https://www.cdcfib.career

πŸ‘†πŸΌπŸ‘†πŸΌπŸ‘†πŸΌπŸ‘†πŸΌπŸ‘†πŸΌπŸ‘†πŸΌ GAWANDA ZAI IYA. CIKAWA WANDA KUMA BAZAI IYABA YAYI MAGANA AIMASA
REQUIREMENTS FOR FEDERAL FIRE πŸ”₯ SERVICE RECRUITMENT

FIRST NAME

MIDDLE NAME

LAST NAME

QUALIFICATIONS

EMAIL ADDRESS

PHONE NUMBER

WHATSAPP PHONE NUMBER

FULL HOME ADDRESS

CITY

STATE OF ORIGIN

LOCAL GOVERNMENT

HEIGHT (in Meter)

CHEST MEASUREMENT (in Meter)

GENDER

DATE OF BIRTH

MARITAL STATUS ( married or single?)

RELIGION

NIN

PASSPORT πŸ›‚

SCHOOL ATTENDED WITH DETAILS

NAME OF PRIMARY SCHOOL ATTENDED

ADDRESS OF PRIMARY SCHOOL

CERTIFICATE OBTAINED

YEAR STARTED AND YEAR ENDED

SSS RESULT

NAME OF SECONDARY SCHOOL

EXAM NAME (NECO OR WAEC ?)

YEAR OF GRADUATION

HIGHER EDUCATION RESULT
Game bukatar acike masa seya garzayo office dinmu dake kan titin hauren wanki late sabo dankoli Street shasa Business center.
Kokuma ka tuntubemu ta wannan number wayar 08036072552.

Photos from SHASA ICT Center's post 17/12/2023

Ina Karayiwa Dalibai tuni da kadasu bari damar mallakar form ta wuce su domin dalibai 100 kawai ake bukata.
Antanadi kwararrun malamai wasuma lecturers din jami'a ne zasu koyar dasu kyauta harna tsawon shekara guda.

Photos from SHASA ICT Center's post 16/12/2023

*Ina Dalibai daga ko ina kuke fadin kasarnπŸ”ŠπŸ”ŠπŸ’ƒπŸ•ΊπŸ»*
*Kungiyar Dalibai ta Sharada tatanadar muku da farashi me sauki domin rage muku radadin wahalhalun dakuke Sha Akan al'amuran da s**a shafi karatuttukanku.*
*Garzayo office dinmu dake kan titin hauren wanki, Daura da gidan Alhaji Sabo Dankoli.*

02/12/2023

Assalamu Alaikum warahmatullah.
Bayan dogon hutu da wannan center ta kungiyar Dalibai ta Sharada tatafi toyau ta dawo da karfin ta.
Insha Allah duk al'amuran dake Wakana acikin ta dama Kari Akan haka zasu cigaba da gudana dagagobe Lahadi 3/12 /2023.
Sannan kuma muntanadi discount ga duk wani Dalibi ko Daliba a duk inda yake.

11/11/2023

Insha Allah gobe office zai Dora daga inda yatsaya

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Kano