17/10/2023
📚 Duk abinda kaji na ilimi wanda ka tabbatar da sahihancinsa toh abu biyu ne yake akanka:
👉🏽 Aiki dashi da isar dashi ga wanda bai sani ba.
🌴 Imaam Maalik ya kasance yana cewa dalibansa idan s**a kammala karatu zasu tafi: *"Kuji tsoron Allaah ku yada wannan ilimin, ku koyar dashi kuma kada ku ɓoyeshi."*
📒 (Jaamul 'BayaaniI-'Ilm Wa-Fadhlih)