13/04/2021
Ya Allah Ramadan yazo kasadamu da duk Alkhairan dake cikin sa karabamu da shairin ibilisai,Allah kasa mahaifamana suna,cikin wadan'da kake yafewa kurakuransu kasa mutuwa da tazama Hutu agaresu,kasa Aljannace makomarsu,da yan'uwanmu musulmi gaba daya muma idan tamu tazo Allah kasa mucika da imani,Allah sarki mamana da BaBana Allah yayafemuku kurakuranku,zahiri da badini,sai munzo munan hanya muma,,