Alhassan English academy

Alhassan English academy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alhassan English academy, Educational Research Center, Alhaji isah naira and kobo, Kano.

Zanin gado me kyau na amare09045138621 WhatsApp or call
26/12/2023

Zanin gado me kyau na amare
09045138621 WhatsApp or call

Dole mu fahimci cewa akwai babban banbanci tsakanin wayewa da kuma daukar al'adun turawan yamma. Mutanen Arewa wayayyu n...
11/12/2023

Dole mu fahimci cewa akwai babban banbanci tsakanin wayewa da kuma daukar al'adun turawan yamma. Mutanen Arewa wayayyu ne, sannan sun dade da wayewa matuka. Bayan haka, basu yadda su koyi al'adar turawan yamma ba. Haka zalika, wasu mutane sun yadda su dauki dabi'ar turawan yamma, suna kuma yiwa kansu kallon haka, har takai suna ga sunfi kowa ma. Amma kana ganin birgewa ce ace kana sanye da kayan aro? Zai iya kasancewa kana yin dabi'ar turawan yamma amma kuma kai ba wayayye bane.

Kusani, wannan itace Kanon Dabo ashekarar 1937, ake nunata a Mujallar Rayuwa (Life Magazine). Ku fahimci cewa masu tafiyar nan suna sanye ne da irin tufafin da Kanawan Dabo suke sanyawa har yau. Zaku sake fahimtar gine ginen da aka gina a tsohuwar Kano. Ku lura da irin ababen hawansu da kuma tsirre masu ban sha'awa don su sanya birnin yayi kyau.

Akarshe, ku sani cewa daukar dabi'ar turawan yamma yana faruwa ne idan al'adunku basu da karfin da zasu iya karawa da al'adar turawan yamma.

.

30/10/2023
Allah yaji kansa da rahama 😭😭😭
07/09/2023

Allah yaji kansa da rahama 😭😭😭

19/08/2023

WORDS PERTAINING CRIMES
1. Gossip / gulma
2. Mock / munafurci ko tsokana
3. Jeer / gori
4. Su***de / kisan Kai
5. Murder / kisa
6. Extravagant / almabazzaranci
7. Fraud / zamba
8. Insult/ cin mutunci
9. Cheat / cuta
10. Robbery / fashi
11. Steal / sata
12. Gambling and betting / c**a
13 drug abuse / Shan miyagun kwayoyi

Address

Alhaji Isah Naira And Kobo
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alhassan English academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share