07/02/2022
DAGA:- Madrasatul Muftahul Jannah Islamiyya Kawo
Manzon Allah S▶A◀W Yace" Kuji tsoron wuta kuda da tsagin dabino ne kuyi sadaqa idan hakan bata samuba daddadar kalma sadaqa ce"
Ya Allah Kasa Muyi Aiki Da Abin Da Mukaji
Dan Allah 🙏 Ku Raba Aiken Nan Zuwa Ga Kugiya Ko Bitu Ce