10/06/2024
Taron Murnar Kammala Haddar Izifi (30) daga Makarantar Shaik Muhmd Rabiu G/dutse (Mu'assasah) Ranar Asabar 08/06/2024.
Wannan Cibiya Mai suna Asama anbudeta ne don Taimakon Addinin Musulunci tare da Isar da Saqon Annabi S.A.W.
Aikinta Shine Gina Masallatai da Makarantun Alkur'ani Mai Girma.
10/06/2024
Taron Murnar Kammala Haddar Izifi (30) daga Makarantar Shaik Muhmd Rabiu G/dutse (Mu'assasah) Ranar Asabar 08/06/2024.
14/05/2024
Shaik Muhmd Rabiu Tahfeezul Qur'an G/dutse Kano.
14/05/2024
17/03/2023
#أئمة صلاة التراويح والتهجد لمساجد التابعة لمؤسسة المرحوم الشيخ محمد الرابع خادم القرآن لعام ١٤٤٥ه - ٢٠٢٣.
Sallar Tarawih da Tahajjud kenan Na Masallatan cibiyar Addinin Musulunci ta Shaik Muhmd Rabi'u na Shekarar 1444Ah - 2023.
23/02/2023
Allah yajikan Gwani Mal Lawan Gaya. Ya bashi Aljanna Madaukakiya.
15/02/2023
Allah kabamu Albarkar Alkur'ani.
12/02/2023
Taron Saukar Alkur'ani Mai Girma kenan dg Makarantar (Faidatul Islamiyya) dake Garin Port Harcourt cikin State din Bayelsa.
05/02/2023
Limanci kenan yayin Ziyarar da yakai Mu'assasah ta Shaik Muhmd Rabi'u Dake Unguwar Sani Mai Nagge Kan.
28/01/2023
Saukar Alkur'ani kenan bisa Jagorancin Mai Martaba Sarkin Kano Wanda Imam Dr. Gwani Yusuf Khalifa Is'haq Rabiu ya gabatar.
إذا أردت أن تعيش حياة سعيدة ،فاربطها بهدف،وليس بأشخاص أو أشياء.
أسعد الله صباحكم بالخير واليمن والسعادة.
01/07/2022
Daliban bangaren Arabiyyah kenan Lokacin da suke tsaka da Rubuta Jarrabawar English (NBAIS). Allah yashige gaba.
07/05/2022