03/08/2024
"Visiting the sick, the young, and the old. Showing empathy and care, one visit at a time."
Assalamu Alaikum Warahmatullah. Barka da zuwa shafin Sheikh Abubakar Abbas Ibrahim Hotoro.
03/08/2024
"Visiting the sick, the young, and the old. Showing empathy and care, one visit at a time."
02/08/2024
"Every smile counts, every word matters. Share the love and inspire others!"
31/07/2024
"Compassion in action! Let's make a difference in our community together.
"
31/07/2024
"Spreading love and kindness, one visit at a time. Join us on our Da'awah Visitation journey!
"
📢📢📢📢📢
"Join the Manba'ul Fawa'id Center's public announcements group for updates on events, activities, and services!"
➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖
27/07/2024
*MANBA’UL FAWA’ID CENTER FOR QUR'ANIC MEMORIZATION AND ISLAMIC STUDIES
@ Aunty Zainab International School, Hotoro North, opp. Gidan Muntari Paris, Nassarawa L. G. A, Kano
Motto: Enlighten our society with the light of Qur’an
Phone No.: 08162268959, 08022628825
➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh
Wannan cibiya mai albarka tana sanar da iyaye, musamman waɗanda ke ƙoƙarin kada lokutan yaransu su tafi a banza, cewa ga wata babbar dama ta samu ta ribatar lokaci dan neman haddar wani ɓangare na alƙurani mai girma, ko inganta inda aka riga aka haddace, ko koyon baki, da kuma haddar wasu ingantattun hadisai da wasu kalmomin larabci da sauransu.
Ayanzu haka anatayin rijista, za’ayi karatu na tsawon sati huɗu (4) tsrin zai kasance kamar haka:
Ranaku: Asabar zuwa Alhamis (kullum banda ranakun juma’a)
Ranar fara karatu: Alhamis 3 ogusta, 2023 zuwa Alhamis 29 ogusta, 2024.
Lokaci: 07:30 na safe zuwa 6:00 na yamma
Guri: Harabar Makaranta
Rijista: ₦4,500, waɗanda basu taɓayiba kuma ₦5,000
Hukumar Makaranta 08162268959, 08022628825.
27/07/2024
MANBA’UL FAWA’ID CENTER FOR QUR'ANIC MEMORIZATION AND ISLAMIC STUDIES
@ Aunty Zainab International School, Hotoro North, opp. Gidan Muntari Paris, Nassarawa L. G. A, Kano
Motto: Enlighten our society with the light of Qur’an
Phone No.: 08162268959, 08022628825
➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh
Wannan cibiya mai albarka tana sanar da iyaye, musamman waɗanda ke ƙoƙarin kada lokutan yaransu su tafi a banza, cewa ga wata babbar dama ta samu ta ribatar lokaci dan neman haddar wani ɓangare na alƙurani mai girma, ko inganta inda aka riga aka haddace, ko koyon baki, da kuma haddar wasu ingantattun hadisai da wasu kalmomin larabci da sauransu.
Ayanzu haka anatayin rijista, za’ayi karatu na tsawon sati huɗu (4) tsrin zai kasance kamar haka:
Ranaku: Asabar zuwa Alhamis (kullum banda ranakun juma’a)
Ranar fara karatu: Alhamis 3 ogusta, 2023 zuwa Alhamis 29 ogusta, 2024.
Lokaci: 07:30 na safe zuwa 6:00 na yamma
Guri: Harabar Makaranta
Rijista: ₦4,500, waɗanda basu taɓayiba kuma ₦5,000
Hukumar Makaranta 08162268959, 08022628825.
23/07/2024
📢📢📢📢📢📢
12/07/2024
HADITH MEMORIZATION PROGRAM (DAURA)
05/07/2024
ONLINE ISLAMIYYA
Assalamu Alaikum Warahmatulah wabarkatuh, kamar yadda yan uwa daluban ilimi s**a sani, lokaci bayan lokaci mukan kaddamar da darussa iri iri da zasu taimaka mana a rayuwar mu ta neman ilimi ta hanyar online, toh kamar kullum wannan karon zamu ƙaddamar da online Islamiyya da zatana komar da Karatuttukan Addini a saukake..
Tsarin:
1. Akwai Registration akan kuɗi ₦ 2,000 kacal 👌🏻, Sai kuma kuɗin makaranta a duk zangon karatu (term) ₦ 1,000.
2. Zaa gabatar da karatun ta hanyar online ne, akwai whatsapp group da aka bude don turo da saqonni da karatuttukan.
3. Duk wanda zai shiga ya tabbatar yana da Google Meet, ko Manhajar TELEGRAM, domin tanan zaa dinga karbar hadda da biya karatu
4. Har Yara Ƙanana zaa iya sakawa, don su yi, saboda haka mutum zai iya yiwa kan sa Register da 'ya'yansa ko matan sa.
5. Wajibi ne kiyaye lokacin bada karatu da zuwa akan lokaci, sannan bazamu yarda da fashi babu dalili ba.
6. Karatun ya ƙunshi maddoji shida (6) :
* QUR'ANI
* HADITH
* TAUHID
* FIQHU
* TARBIYYA
* ARABIYYA
7. Karatun ya kunshi maza da mata ne
8. Akwai Certificate ga wadanda s**ayi Nasarar kammalawa
9. Lokacin karatu a sati sau 4 ne.
10. Ga duk mai sha'awar shiga, sai ya tuntubi wannan number a whatsapp, don amsa tambayoyi game da kan sa, da shiga: 08022628825
Wannan Program din, MANBA'UL FAWA'ID TV ne s**a dauki nauyin kawo shi, Allah yasaka musu da alheri
🎙️ZAUREN MANBA'UL FAWA'ID TV MEDIA TV
08022628825
Gorilon Sallah