25/02/2026
Sallallahu Alaihi Wasallam
Domin mu kara So da biyayya ga manzon Allah S.A.W
25/02/2026
Sallallahu Alaihi Wasallam
24/11/2025
Kabarin sahabin Manzon Allah (SAW) mai girma, Sayyidina Abdullah bn Umar bn Khattab (RA), daya daga cikin ya'yan babban sahabin Annabi Muhammadu (SAW) wato Sayyidina Umar bn Khattab RA. Masana da masu bincike sun tabbatar da wannan shine makwancin sa a Makkah.
Allah ya kara masu yarda, ya bamu albarkan su baki data. Amiin Yaa ALLAH
Daga: Fityanu Islamic Centre
Data: November 12, 2025
14/09/2025
Ku koyawa yaranku zuwa Masallaci amma ku rinƙa kula da su, kuma ku koyar da su laduban Sallah da kuma nutsuwa a cikin Masallaci, musamman ma Mahaifin wancan yaron mai koran wando🙄
Ko ya kuka ce?
21/03/2025
Juma'a Kareem
13/03/2025
RAMADAN KAREEM
13/03/2025
Barka da Shan Ruwa
01/11/2024
JUMA'A KAREEM
03/04/2023
Hoto na farko wanda Engr.Dr.Rabi'u kwankwaso yake zaune a kasa tare da malamai.Shine dai ake cewa basu da tarbiyya suna rena malamai.🙄
Hoto na biyu shine wanda gwamna Ganduje yayi dare-ɗare akan kujera yayinda malamai suke zaune a kasa.Sune ake cewa masu tarbiyya da girmama malamai.
Naga wasu sun fara haushi sbd basu fahimci Yaren da nayi anfani dashi ba.
Asha ruwa lafiya👏
Warrr macuta su waree
03/04/2023