Muhammad Sani Kano

Muhammad Sani Kano Domin mu kara So da biyayya ga manzon Allah S.A.W

Sallallahu Alaihi Wasallam
25/02/2026

Sallallahu Alaihi Wasallam

Kabarin sahabin Manzon Allah (SAW) mai girma, Sayyidina Abdullah bn Umar bn Khattab (RA), daya daga cikin ya'yan babban ...
24/11/2025

Kabarin sahabin Manzon Allah (SAW) mai girma, Sayyidina Abdullah bn Umar bn Khattab (RA), daya daga cikin ya'yan babban sahabin Annabi Muhammadu (SAW) wato Sayyidina Umar bn Khattab RA. Masana da masu bincike sun tabbatar da wannan shine makwancin sa a Makkah.

Allah ya kara masu yarda, ya bamu albarkan su baki data. Amiin Yaa ALLAH

Daga: Fityanu Islamic Centre
Data: November 12, 2025

Ku koyawa yaranku zuwa Masallaci amma ku rinƙa kula da su, kuma ku koyar da su laduban Sallah da kuma nutsuwa a cikin Ma...
14/09/2025

Ku koyawa yaranku zuwa Masallaci amma ku rinƙa kula da su, kuma ku koyar da su laduban Sallah da kuma nutsuwa a cikin Masallaci, musamman ma Mahaifin wancan yaron mai koran wando🙄

Ko ya kuka ce?

Juma'a Kareem
21/03/2025

Juma'a Kareem

RAMADAN KAREEM
13/03/2025

RAMADAN KAREEM

Barka da Shan Ruwa
13/03/2025

Barka da Shan Ruwa

JUMA'A KAREEM
01/11/2024

JUMA'A KAREEM

Hoto na farko wanda Engr.Dr.Rabi'u kwankwaso yake zaune a kasa tare da malamai.Shine dai ake cewa basu da tarbiyya suna ...
03/04/2023

Hoto na farko wanda Engr.Dr.Rabi'u kwankwaso yake zaune a kasa tare da malamai.Shine dai ake cewa basu da tarbiyya suna rena malamai.🙄

Hoto na biyu shine wanda gwamna Ganduje yayi dare-ɗare akan kujera yayinda malamai suke zaune a kasa.Sune ake cewa masu tarbiyya da girmama malamai.
Naga wasu sun fara haushi sbd basu fahimci Yaren da nayi anfani dashi ba.

Asha ruwa lafiya👏

03/04/2023

Warrr macuta su waree

03/04/2023

Address

Kano
3496

Telephone

+2348034968241

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Sani Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category