Comrade Ahmad Attijaneey

Comrade Ahmad Attijaneey

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrade Ahmad Attijaneey, College & University, Sheka Achilafiya, Kano.

10/10/2024

👂👌

06/08/2024

Khazalika Auliya'u duka
Fa kaine shugaban su duka

Su sha madadin su naji duka
Gurin ka su zam a bayan ka.

Wa hattal qudubu khailaneey.

@highlight
🎂

08/03/2024

Kamar Number 2 a qasa yana irin wannan zantukan kai kasan ai akwai matsala Alaji,kuma dai ko ba komai Talakawa sun san wadan da s**a gadar musu da wannan halin matsi da quncin rayuwar da suke ciki.

02/01/2024

فاسمعينا يا بنت خير البريا
نحن بالروح كلنا نفتديك

ولك الفضل إنقبلت فدانا
ولنا الاعتزار إذا نرضيك

فليكن ماكون لست أبالي
فزت بالعيش أوبموت وشيك

-Dr Sheikh Abduljabbar Kabara (H). 2nd January,2024
Majmu'atu Atba'i Sheikh Abduljabbar Kabara

27/11/2023

Duk wanda ya tsawaita buri zai muna na aiki.

# Imamu Ali A.S
😍

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Website

Address


Sheka Achilafiya
Kano