Bayin_Allah_Masu_Daraja

Bayin_Allah_Masu_Daraja

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bayin_Allah_Masu_Daraja, Tutor/Teacher, ฦŠan Kunkuru, Kano.

16/07/2024

๐€๐‹๐‹๐€๐‡๐”๐Œ๐Œ๐€ ๐€๐Œ๐„๐„๐ ๐€๐Œ๐„๐„๐ ๐˜๐€ ๐‘๐€๐๐๐ˆ Bayin_Allah_Masu_Daraja

28/08/2023

Bayin_Allah_Masu_Daraja ๐‘บ๐‘จ๐‘ณ๐‘ณ๐‘ผ ๐‘จ๐‘ณ๐‘จ๐‘ต๐‘ต๐‘จ๐‘ฉ๐‘ฐ๐’€๐Ÿฅฐ

26/08/2023

๐๐€๐’๐ˆ๐‡๐€ ๐Œ๐€๐ˆ ๐Š๐–๐€๐๐“๐€๐‘ ๐ƒ๐€ ๐‡๐€๐๐Š๐€๐‹๐ˆ *๐Š๐€๐‘๐Š๐€ ๐ƒ๐€๐Œ๐”๐Ÿคฆโ€โ™‚๏ธ ๐ƒ๐Ž๐Œ๐ˆ๐ ๐Œ๐€๐ˆ ๐˜๐ˆ๐–๐€ ๐€๐๐ˆ๐๐ƒ๐€ ๐€๐‹๐‹๐€๐‡ ๐˜๐€ ๐€๐‰๐„ ๐Œ๐€๐Š๐€ ๐€๐๐€๐ ๐†๐€๐๐€ ๐๐€ ๐€๐‘๐™๐”๐๐ˆ ๐ƒ๐€ ๐…๐€๐‘๐ˆ๐ ๐‚๐ˆ๐Š๐ˆ ๐ƒ๐€ ๐๐ˆ,๐ˆ๐Œ๐Ž๐Œ๐ˆ ๐Š๐€๐‹๐€ ๐Š๐€๐‹๐€ ๐˜๐€๐…๐ˆ ๐€๐๐ˆ๐๐ƒ๐€ ๐˜๐€๐๐€๐’๐” ๐€ ๐˜๐€๐๐™๐”

๐Š๐€๐ˆ ๐ƒ๐€๐ˆ ๐Š๐€๐‚๐ˆ ๐†๐€๐๐€ ๐ƒ๐€๐˜๐ˆ๐ ๐€๐ƒ๐ƒ๐”,๐€ ๐€๐Š๐Ž๐ƒ๐€ ๐˜๐€๐”๐’๐‡๐„ ๐ˆ๐๐’๐‡๐€ ๐€๐‹๐‹๐€๐‡๐” ๐™๐€๐Š๐€๐˜๐ˆ ๐๐€๐’๐€๐‘๐€ ๐€ ๐‘๐€๐˜๐”๐–๐€๐‘๐Š๐€ ๐Š๐”๐Œ๐€ ๐’๐€๐๐๐€๐ ๐‘๐€๐˜๐”๐–๐€๐‘๐Š๐€ ๐™๐€๐“๐€๐˜๐ˆ ๐Š๐˜๐€๐” ๐Œ๐”๐“๐”๐๐€ Bayin_Allah_Masu_Daraja โœ๏ธ๐Ÿ™

08/04/2023

In Sha Allahu Zamu Tara Dukiya๐Ÿ’ต
Zamuyi Aure๐Ÿ’‘
Zamuje Makka๐Ÿ•‹
Zamuje Madina๐Ÿฐ
Zamu shiga aljannah Tareda Wanda yace Ameen

02/04/2023

Bayin_allah_Masu_Daraja โœ“โœ“โœ“โœ“โœ“โœ“โœ“
Gawata Babbar Addu,a Wacca idan Mutum yayawaita Karantata Zedinga Cigabaโœ“โœ“โœ“ Aharkokinsa in sha Allah in so Samune A inda Kayi Sahur Kafin Katashi Se Kakarantata Sau 7 Adaure Ayi sharing

15/03/2023

๐”ธ๐•”๐•š๐•œ๐•š๐•Ÿ ๐•Š๐•ฆ๐•Ÿ๐•’๐•ช๐•–๐•Ÿ ๐”ธ๐•๐•๐•’๐•™ ๐”พ๐•ฆ๐••๐•’(99) โ„๐•ฆ๐•“๐•ฆ๐•ฅ๐•’ ๐”ป๐•’๐•ช๐•’(1)
๐”ป๐• ๐•ž๐•š๐•Ÿ ๐”พ๐•š๐•ฃ๐•ž๐•’๐•Ÿ ๐•Š๐•’

13/03/2023

Addu,a Sahihiyaโˆšโˆš Zuwa ga Masoyan Annabi Bayin Allah Masu Darajaโˆšโˆšโˆš

03/03/2023

*HANYOYI 15 DA ZASU AMFANEMU DON CIN MORIYAR SAURAN KWANAKIN DA S**A RAGE MANA A RAYUWARMU MASU MATUKAR TSADA:*

*1.* Yawaita Istighifari Hanyar samun arziki ne.

*2.* Yawaita Karatun Qur'ani Ladan ba ya misaltuwa.

*3.* Yaiwata Murmushi Akwai lada tattare da hakan.

*4.* Yawaita Sadaka - Hanyar samun tsira ce.

*5.* Dauki Waya ka Kira 'Yan uwa - Sadar da zumunci ne.

*6.* Kame bakin ka - Zaka kubuta daga gulma ko alfasha da yada jita-jita.

*7.* Yi Addu'a ga dan'uwa - Malaa'iku za suyi maka.

*8.* Taimaka Wa mabuqaci - Allaah Zai baka mafita.

*9.* Ciyar da mai Azumi - Zaka samu ladan Azumi a sauqaqe.

*10.* Yi Sallah bayan Liman har ya sallame - Ladanka kankarar Zunubbai ne.

*11.* Kwanta da wuri - Hakan zai baka damar tashi cikin dare don yin ibada.

*12.* Yawaita yin zikiri - Wannan zai baka damar kusantar mahaliccin ka.

*13.* Rage Shiga Social Media - Hakan zai Baka damar Ibadah.

*14.* Yafe ma Wanda Ya yi Maka Laifi, Hakan zai Sa Allaah Ya Yafe Maka.

*15.* Tura Wannan Saqon ga Wani - Hakan Zai Sa Ka Samu Ladan Wanda Yayi Aiki Da Shi.

๏บณู๏บ’๏บคูŽ๏บŽ๏ปงูŽ๏ปšูŽ ๏บ๏ปŸ๏ป ู‘ูŽ๏ปฌู๏ปขู‘ูŽ ๏ปญูŽ๏บ‘ู๏บคูŽ๏ปคู’๏บชู๏ป™ูŽ ๏บƒ๏บทู’๏ปฌูŽ๏บชู ๏บƒ๏ปฅ ๏ปŸูŽ๏บŽ ๏บ‡ู๏ปŸูŽ๏ปชูŽ ๏บ‡ู๏ปปู‘ูŽ ๏บƒ๏ปงู’๏บ–ูŽ ๏บƒ๏บณู’๏บ˜ูŽ๏ปู’๏ป”ู๏บฎู๏ป™ูŽ ๏ปญ๏บƒูŽ๏บ—ู๏ปฎ๏บู ๏บ‡ู๏ปŸูŽ๏ปดู’๏ปšูŽ

*ALLAH YA WADATAR DAMU* โœ๏ธ Saurayi Mai Daraja

02/03/2023

A DUNIYA MUTANE IRI 4 NE.

*1. Wani yana bin Allah, kuma yana cikin jin dadi. Somin tabine aka bashi.

*2. Wani yana bin Allah amma kuma yana cikin wahala. Wannan jarrabawa ce.

*3. Wani baya bin Allah kuma yana cikin wahala. Wa'azi duniya takeyi masa.

*4.wani yana cikin sabon Allah dumu dumu amma kuma yana walwala da jin dadi. Wannan duniya ta masa daurin talala kenan.

Yiqoqari ka kasance mai bin Allah kafun mutuwa ta riskeka rayuwa batada tabbas๐Ÿ‘Œ

Ya Allah yasa mucika da i,mani Dan Darajan annabi Muhammad S.A.W
Allah yasa mudace BBayin_Allah_Masu_Daraja

10/02/2023

ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ ุนู„ู‰ ู…ุญู…ุฏ ูˆุนู„ู‰ ุงู„ ุณูŠุฏู†ุง ู…ุญู…ุฏ ูƒู…ุง ุตู„ูŠุช ุนู„ู‰ ุงุจุฑุงู‡ูŠู… ูˆุนู„ู‰ ุงู„ ุงุจุฑุงู‡ูŠู… ุงู†ูƒ ุญู…ูŠุฏ ู…ุฌูŠุฏ ุงู„ู„ู‡ู… ุจุงุฑูƒ ุนู„ู‰ ุณูŠุฏู†ุง ู…ุญู…ุฏ ูˆุนู„ู‰ ุงู„ ุณูŠุฏู†ุง ู…ุญู…ุฏ ูƒู…ุง ุจุงุฑูƒุช ุนู„ู‰ ุงุจุฑุงู‡ูŠู… ูˆุนู„ู‰ ุงู„ ุงุจุฑุงู‡ูŠู… ุงู†ูƒ ุญู…ูŠุฏ ู…ุฌูŠุฏ

27/11/2022

*_TUNATARWA GA BAYIN ALLAH_

____ Bayin_Allah_Masu_Daraja ____

Akan Muhimmancin Sallar Asubah Akan Lokacinta

Bacci ๐Ÿ˜ด Amsawar Zuciyane. itakuma
Sallah Amsawar kiran Ubangiji ne.

Shi Bacci๐Ÿ˜ด mutuwaneโ˜ ๏ธ.
Sallah kuwa Rayuwace.๐Ÿค—

Shi Bacci๐Ÿ˜ด hutune na Gangar jiki.
Sallah kuwa hutune na Ruhi.

Shi Bacci๐Ÿ˜ด da Mumini da Kafiri duk Suna yinsa Sallah kuwa Mumini ne kadai yake yinta. Musaman Sallar Asubah

Masu Tashi Lokacin hudowar Al,fijir Sun Rabauta, Fuskarsu kuma ta haskaka goshinsu kuma shima yayi haske da kyalli,Lokacinsu kuma yayi Albarka.

Yakai ฦŠan Uwa/ ฦณar uwa Idan kana Cikin Masuyin Sallar Asubah Akan Lokaci To kagodewa Allah Dayazaษ“eka

idan kuma baka cikinsu to Karoฦ™i Allah yasakaka acikinsu Domin Kadinga Samun Al,kairanta

Menene yafi Alfijir kyau?
Farillarsa (Sallar Asuba) zata sakaka acikin kulawar Ubangiji da kariyarsa,

Sunnarsa: (Raka'ataylfajri) itace tafi Duniya๐ŸŒ da abinda yake cikinta.

Sallarsa (kamar yadda Malaman tafsiri s**a fassara wannan aya ta 78 Suratul - Isra'i ูˆู‚ุฑุขู† ุงู„ูุฌุฑ ana nufin Sallar Asubahi).

Ita Sallar Asubahi Mala'iku masu duty safe da masu duty dare duka suna halartota. (Domin alokacin suke handing over na duty su acikin wannan Duniya tamu).

Ya kai Dan uwa/Yar uwa Mai girma kasani cewa : Duk wanda yarayu akan wani aiki to akansa zai mutu, wanda kuma yamutu akan wani aiki to akansa za'a tashe shi.

Idan kakaranta wannan Saฦ™o kuma kayi aiki Dashi to kasami Ladan aikin ka idan kuma katurawa wasu suma s**ayi aiki dashi to Ladanka zai nunku awurin Allah S W A

Kada kaboye Ilimi, Kabayyana shi zaka sami Kyakkyawan Sakamako

Kuyi Murna yaku masu Sallar Asubahi Acikin Lokacin ta kuma acikin Jam'i

24/11/2022

๐Ÿ‘‰Bayin_Allah_Masu_Darajaa โœŠโœŠโœŠ

Shin wani matsayi muka bawa Sallah? Acikin rayuwar mu

Mun dauke ta da muhimmanci kuwa?

Kar mu manta fa the main reason da yasa Allah swa ya hallicce mu kenan don mu bauta masa

A cikin 24 Hours Awa nawa kake warewa domin bautawa ubangijinka?

Abin bakin cikin shine zaka samu wani ko wata Tunda aka fara Izzar so Aduniya Ko labarina da sauran su be taba missing even one episode ba

Amma idan aka dawo kan batun sallah wa'iyazubillahi ko shi da kansa aka sashi yayi kansa hisabi yasan cewa bazai haure ba

Na dawo kan matasa yan uwa na yan kallon kwallo

Most of time zaka samu akwai wasan da ake saka shi dai dai lokacin sallar maghriba ko isha

Kuma wai saboda tsabar lalacewa se kaga mutane da yawa basu samu sunje sunyi Sallah ba saboda Wannan wasan

Shin Mizaka fadawa Allah a ranar gobe ฦ˜iyama Zakace Allah Kallon ฦ˜allo Naje?

Abun da yafi bani mamaki shine wallahi a yanzu zaka samu wani be taba tashi cikin dare yayi ฦ˜iyamul laili ba

Wani kalan rayuwa muke ciki haka

Wallahi duniyar nan idan muka biye mata bamu bautawa Allah ba Se ta ฦ˜are mana mu jimu a kabari mu shiga halin ฦ˜aฦ™ani kaayi

Ka san kabari kuwa kasan mala'ikun kabari kuwa kasan munkaran wa nakir kuwa?

Dan Allah ฦดan uwa Muji Tsoran Allah Mudena Tsokano Fushin Allah Muriฦ™e Addininmu Dakyau

Allah yasa mu wanye lafiya
Allah yasa mu fi qarfin zukatan mu
Allah ka azurta mu da Aljanna firdaus

Allah yasa mu gudu tare mu tsira tare mu shiga Aljanna tare

Allah ka karbi rayuwar mu muna musulmai masu i,mani

Ameen thumma Ameen

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


ฦŠan Kunkuru
Kano