Bayin_Allah_Masu_Daraja

Bayin_Allah_Masu_Daraja Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bayin_Allah_Masu_Daraja, Tutor/Teacher, Ɗan Kunkuru, Kano.

16/07/2024

𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇𝐔𝐌𝐌𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐘𝐀 𝐑𝐀𝐁𝐁𝐈 Bayin_Allah_Masu_Daraja

28/08/2023

Bayin_Allah_Masu_Daraja 𝑺𝑨𝑳𝑳𝑼 𝑨𝑳𝑨𝑵𝑵𝑨𝑩𝑰𝒀🥰

𝐍𝐀𝐒𝐈𝐇𝐀 𝐌𝐀𝐈 𝐊𝐖𝐀𝐍𝐓𝐀𝐑 𝐃𝐀 𝐇𝐀𝐍𝐊𝐀𝐋𝐈 *𝐊𝐀𝐑𝐊𝐀 𝐃𝐀𝐌𝐔🤦‍♂️ 𝐃𝐎𝐌𝐈𝐍 𝐌𝐀𝐈 𝐘𝐈𝐖𝐀 𝐀𝐁𝐈𝐍𝐃𝐀 𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇 𝐘𝐀 𝐀𝐉𝐄 𝐌𝐀𝐊𝐀 𝐀𝐍𝐀𝐍 𝐆𝐀𝐁𝐀 𝐍𝐀 𝐀𝐑𝐙𝐔𝐐𝐈 𝐃𝐀 𝐅𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐂𝐈𝐊𝐈 ...
26/08/2023

𝐍𝐀𝐒𝐈𝐇𝐀 𝐌𝐀𝐈 𝐊𝐖𝐀𝐍𝐓𝐀𝐑 𝐃𝐀 𝐇𝐀𝐍𝐊𝐀𝐋𝐈 *𝐊𝐀𝐑𝐊𝐀 𝐃𝐀𝐌𝐔🤦‍♂️ 𝐃𝐎𝐌𝐈𝐍 𝐌𝐀𝐈 𝐘𝐈𝐖𝐀 𝐀𝐁𝐈𝐍𝐃𝐀 𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇 𝐘𝐀 𝐀𝐉𝐄 𝐌𝐀𝐊𝐀 𝐀𝐍𝐀𝐍 𝐆𝐀𝐁𝐀 𝐍𝐀 𝐀𝐑𝐙𝐔𝐐𝐈 𝐃𝐀 𝐅𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐂𝐈𝐊𝐈 𝐃𝐀 𝐍𝐈,𝐈𝐌𝐎𝐌𝐈 𝐊𝐀𝐋𝐀 𝐊𝐀𝐋𝐀 𝐘𝐀𝐅𝐈 𝐀𝐁𝐈𝐍𝐃𝐀 𝐘𝐀𝐁𝐀𝐒𝐔 𝐀 𝐘𝐀𝐍𝐙𝐔

𝐊𝐀𝐈 𝐃𝐀𝐈 𝐊𝐀𝐂𝐈 𝐆𝐀𝐁𝐀 𝐃𝐀𝐘𝐈𝐍 𝐀𝐃𝐃𝐔,𝐀 𝐀𝐊𝐎𝐃𝐀 𝐘𝐀𝐔𝐒𝐇𝐄 𝐈𝐍𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇𝐔 𝐙𝐀𝐊𝐀𝐘𝐈 𝐍𝐀𝐒𝐀𝐑𝐀 𝐀 𝐑𝐀𝐘𝐔𝐖𝐀𝐑𝐊𝐀 𝐊𝐔𝐌𝐀 𝐒𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 𝐑𝐀𝐘𝐔𝐖𝐀𝐑𝐊𝐀 𝐙𝐀𝐓𝐀𝐘𝐈 𝐊𝐘𝐀𝐔 𝐌𝐔𝐓𝐔𝐐𝐀 Bayin_Allah_Masu_Daraja ✍️🙏

08/04/2023

In Sha Allahu Zamu Tara Dukiya💵
Zamuyi Aure💑
Zamuje Makka🕋
Zamuje Madina🏰
Zamu shiga aljannah Tareda Wanda yace Ameen

02/04/2023

Bayin_allah_Masu_Daraja ✓✓✓✓✓✓✓
Gawata Babbar Addu,a Wacca idan Mutum yayawaita Karantata Zedinga Cigaba✓✓✓ Aharkokinsa in sha Allah in so Samune A inda Kayi Sahur Kafin Katashi Se Kakarantata Sau 7 Adaure Ayi sharing

15/03/2023

𝔸𝕔𝕚𝕜𝕚𝕟 𝕊𝕦𝕟𝕒𝕪𝕖𝕟 𝔸𝕝𝕝𝕒𝕙 𝔾𝕦𝕕𝕒(99) ℝ𝕦𝕓𝕦𝕥𝕒 𝔻𝕒𝕪𝕒(1)
𝔻𝕠𝕞𝕚𝕟 𝔾𝕚𝕣𝕞𝕒𝕟 𝕊𝕒

13/03/2023

Addu,a Sahihiya√√ Zuwa ga Masoyan Annabi Bayin Allah Masu Daraja√√√

*HANYOYI 15 DA ZASU AMFANEMU DON CIN MORIYAR SAURAN KWANAKIN DA S**A RAGE MANA A RAYUWARMU MASU MATUKAR TSADA:**1.* Yawa...
03/03/2023

*HANYOYI 15 DA ZASU AMFANEMU DON CIN MORIYAR SAURAN KWANAKIN DA S**A RAGE MANA A RAYUWARMU MASU MATUKAR TSADA:*

*1.* Yawaita Istighifari Hanyar samun arziki ne.

*2.* Yawaita Karatun Qur'ani Ladan ba ya misaltuwa.

*3.* Yaiwata Murmushi Akwai lada tattare da hakan.

*4.* Yawaita Sadaka - Hanyar samun tsira ce.

*5.* Dauki Waya ka Kira 'Yan uwa - Sadar da zumunci ne.

*6.* Kame bakin ka - Zaka kubuta daga gulma ko alfasha da yada jita-jita.

*7.* Yi Addu'a ga dan'uwa - Malaa'iku za suyi maka.

*8.* Taimaka Wa mabuqaci - Allaah Zai baka mafita.

*9.* Ciyar da mai Azumi - Zaka samu ladan Azumi a sauqaqe.

*10.* Yi Sallah bayan Liman har ya sallame - Ladanka kankarar Zunubbai ne.

*11.* Kwanta da wuri - Hakan zai baka damar tashi cikin dare don yin ibada.

*12.* Yawaita yin zikiri - Wannan zai baka damar kusantar mahaliccin ka.

*13.* Rage Shiga Social Media - Hakan zai Baka damar Ibadah.

*14.* Yafe ma Wanda Ya yi Maka Laifi, Hakan zai Sa Allaah Ya Yafe Maka.

*15.* Tura Wannan Saqon ga Wani - Hakan Zai Sa Ka Samu Ladan Wanda Yayi Aiki Da Shi.

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ

*ALLAH YA WADATAR DAMU* ✍️ Saurayi Mai Daraja

A DUNIYA MUTANE IRI 4 NE.*1. Wani yana bin Allah, kuma yana cikin jin dadi. Somin tabine aka bashi.*2. Wani yana bin All...
02/03/2023

A DUNIYA MUTANE IRI 4 NE.

*1. Wani yana bin Allah, kuma yana cikin jin dadi. Somin tabine aka bashi.

*2. Wani yana bin Allah amma kuma yana cikin wahala. Wannan jarrabawa ce.

*3. Wani baya bin Allah kuma yana cikin wahala. Wa'azi duniya takeyi masa.

*4.wani yana cikin sabon Allah dumu dumu amma kuma yana walwala da jin dadi. Wannan duniya ta masa daurin talala kenan.

Yiqoqari ka kasance mai bin Allah kafun mutuwa ta riskeka rayuwa batada tabbas👌

Ya Allah yasa mucika da i,mani Dan Darajan annabi Muhammad S.A.W
Allah yasa mudace BBayin_Allah_Masu_Daraja

10/02/2023

اللهم صل على محمد وعلى ال سيدنا محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على سيدنا محمد وعلى ال سيدنا محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد

*_TUNATARWA GA BAYIN ALLAH_  ____ Bayin_Allah_Masu_Daraja ____Akan Muhimmancin Sallar Asubah Akan LokacintaBacci 😴 Amsaw...
27/11/2022

*_TUNATARWA GA BAYIN ALLAH_

____ Bayin_Allah_Masu_Daraja ____

Akan Muhimmancin Sallar Asubah Akan Lokacinta

Bacci 😴 Amsawar Zuciyane. itakuma
Sallah Amsawar kiran Ubangiji ne.

Shi Bacci😴 mutuwane☠️.
Sallah kuwa Rayuwace.🤗

Shi Bacci😴 hutune na Gangar jiki.
Sallah kuwa hutune na Ruhi.

Shi Bacci😴 da Mumini da Kafiri duk Suna yinsa Sallah kuwa Mumini ne kadai yake yinta. Musaman Sallar Asubah

Masu Tashi Lokacin hudowar Al,fijir Sun Rabauta, Fuskarsu kuma ta haskaka goshinsu kuma shima yayi haske da kyalli,Lokacinsu kuma yayi Albarka.

Yakai Ɗan Uwa/ Ƴar uwa Idan kana Cikin Masuyin Sallar Asubah Akan Lokaci To kagodewa Allah Dayazaɓeka

idan kuma baka cikinsu to Karoƙi Allah yasakaka acikinsu Domin Kadinga Samun Al,kairanta

Menene yafi Alfijir kyau?
Farillarsa (Sallar Asuba) zata sakaka acikin kulawar Ubangiji da kariyarsa,

Sunnarsa: (Raka'ataylfajri) itace tafi Duniya🌍 da abinda yake cikinta.

Sallarsa (kamar yadda Malaman tafsiri s**a fassara wannan aya ta 78 Suratul - Isra'i وقرآن الفجر ana nufin Sallar Asubahi).

Ita Sallar Asubahi Mala'iku masu duty safe da masu duty dare duka suna halartota. (Domin alokacin suke handing over na duty su acikin wannan Duniya tamu).

Ya kai Dan uwa/Yar uwa Mai girma kasani cewa : Duk wanda yarayu akan wani aiki to akansa zai mutu, wanda kuma yamutu akan wani aiki to akansa za'a tashe shi.

Idan kakaranta wannan Saƙo kuma kayi aiki Dashi to kasami Ladan aikin ka idan kuma katurawa wasu suma s**ayi aiki dashi to Ladanka zai nunku awurin Allah S W A

Kada kaboye Ilimi, Kabayyana shi zaka sami Kyakkyawan Sakamako

Kuyi Murna yaku masu Sallar Asubahi Acikin Lokacin ta kuma acikin Jam'i

👉Bayin_Allah_Masu_Darajaa ✊✊✊Shin wani matsayi muka bawa Sallah? Acikin rayuwar mu Mun dauke ta da muhimmanci kuwa? Kar ...
24/11/2022

👉Bayin_Allah_Masu_Darajaa ✊✊✊

Shin wani matsayi muka bawa Sallah? Acikin rayuwar mu

Mun dauke ta da muhimmanci kuwa?

Kar mu manta fa the main reason da yasa Allah swa ya hallicce mu kenan don mu bauta masa

A cikin 24 Hours Awa nawa kake warewa domin bautawa ubangijinka?

Abin bakin cikin shine zaka samu wani ko wata Tunda aka fara Izzar so Aduniya Ko labarina da sauran su be taba missing even one episode ba

Amma idan aka dawo kan batun sallah wa'iyazubillahi ko shi da kansa aka sashi yayi kansa hisabi yasan cewa bazai haure ba

Na dawo kan matasa yan uwa na yan kallon kwallo

Most of time zaka samu akwai wasan da ake saka shi dai dai lokacin sallar maghriba ko isha

Kuma wai saboda tsabar lalacewa se kaga mutane da yawa basu samu sunje sunyi Sallah ba saboda Wannan wasan

Shin Mizaka fadawa Allah a ranar gobe Ƙiyama Zakace Allah Kallon Ƙallo Naje?

Abun da yafi bani mamaki shine wallahi a yanzu zaka samu wani be taba tashi cikin dare yayi Ƙiyamul laili ba

Wani kalan rayuwa muke ciki haka

Wallahi duniyar nan idan muka biye mata bamu bautawa Allah ba Se ta Ƙare mana mu jimu a kabari mu shiga halin Ƙaƙani kaayi

Ka san kabari kuwa kasan mala'ikun kabari kuwa kasan munkaran wa nakir kuwa?

Dan Allah ƴan uwa Muji Tsoran Allah Mudena Tsokano Fushin Allah Muriƙe Addininmu Dakyau

Allah yasa mu wanye lafiya
Allah yasa mu fi qarfin zukatan mu
Allah ka azurta mu da Aljanna firdaus

Allah yasa mu gudu tare mu tsira tare mu shiga Aljanna tare

Allah ka karbi rayuwar mu muna musulmai masu i,mani

Ameen thumma Ameen

Address

Ɗan Kunkuru
Kano

Telephone

+2349120776362

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bayin_Allah_Masu_Daraja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category