29/08/2020
YADDA AKE SALLAR🕌 ISTIHARA KO SALLAR NEMAN ZABIN ALLAH☝🏻 (SALATUL-ISTIKHARAH)📿🕌
Rubutawa; nazeer muhd Ahmad (lucky)✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
DAGA GROUP ME SUNA MAGANI💊🍵 A GONAR🌲🎄🌵🌴🌳 YARO👶🏻
Idan katashi zakayi wani abu wanda yake da mahimmanci a wajanka kamar Aure ko siyan wata kadara babba ko qulla wata harka babba, To sai kayi Alwala kayi sallar nafila raka'a 2 bayan Sallama sai kayi Istigfari kayi Salatin Annabi s.a.w Sannan kakaranta wannan Addu'ar Idan kagama kasake yiwa Annabi Salati to abinda kaji zuciyarka ta nutsu dashi to sai ka'aikatashi Allah yashiga lamarin.
Ga Addu'ar
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْتَخِيرُكَ بِعِلْمِكَ، وَأسْتَقْدِرُكَ بِقُدْرَتِكَ، وَأَسْألُكَ مِنْ فَضْلِكَ الْعَظِيم، فَإِنَّكَ تَقْدِرُ وَلا أَقْدِر، وَتَعْلَمُ وَلا أَعْلَم، وَأَنْتَ عَلاّمُ الغُيوبِ، اللّهُمَّ إِنْ كُنْتَ تَعْلَمُ أَنَّ هَذَا اْلأَمْرَ-( حَاجَتَهُ )- خَيْرٌ لِي فِي دِينِي وَمَعَاشِي وَعَاقِبَةِ أَمْرِي، عَاجِلِهِ وَأَجِلِهِ فَاقْدُرْهُ لِي وَيَسِّرْهُ لِي ثُمَّ بَارِكْ لِي فِيهِ، وَإِنْ كُنْتَ تَعْلَمُ أَنَّ هَذَا اْلأَمْرَ شَرٌ لِي فِي دِينِي وَمَعَاشِي وَعَاقِبَةِ أَمْرِي، فَاصْرِفْهُ وَاصْرِفْنِي عَنْهُ وَاقْدُرْ لِي الْخَيْرَ حَيْثُ كَانَ ثُمَّ أَرْضِنِي بِهِ.
Allahumma innee astakheeruka bi'ilmik, wa-astaqdiruka biqudratik, wa-as-aluka min fadlikal-'azeem, fa-innaka taqdiru wala aqdir, wata'lamu wala a'lam ,wa-anta 'allamul ghuyoob, allahumma in kunta ta'lamu anna hazal-amr (say your need) khayrun lee fee deenee wama'ashee wa'akibati amree fakqurhu lee, wayassirhu lee, thumma barik lee feeh, wa-in kunta ta'lamu anna hazal-amr sharrun lee fee deenee wama'ashee wa'aqibati amree fasrifhu 'annee wasrifnee 'anh, waqdur liyal-khayra haythu kan, thumma ardinee bihi.
Idan baka iya da Larabci ba zaka iya karantawa da Hausa
Ya Allah! Ina neman zabinka domin iliminka, kuma ina neman Ka ba ni iko domin Ikonka, kuma ina rokonka daga falalarka Mai girma; domin Kai ne mai iko ni kuwa ba nida iko, kuma Kai ne Masani, ni kuwa ban sani ba, kuma Kai ne masanin abubuwan fake