20/05/2026
Labari | Ƴar Kabilar Ibro ta farko a garin Auchi jihar Enugu ta haddace Alƙur’ani
Hafiza Aisha Ikezu Chizaram ta zama mace ta farko da ta fara haddace Alƙur’ani mai girma a garin Auchi da ke ƙaramar hukumar Oji River a jihar Enugu.
Aisha ta kasance yarinya musulma ta farko da aka haifa a garin, kuma yanzu haka tana daga cikin yara masu ƙoƙarin haddar Alƙur’ani tare da sadaukar da lokacinta wajen koyon kalaman Allah.
Ahlul Qur'an TV
20/05/2026
Cikin Hoto | Wannan ita ce makaranyar da marigayi Khalifa Shaikh Ishaq Rabi'u ya assasa (kyauta) a jihar Kano domin yara masu hazaƙa da ke sha'awar haddar Alƙur'ani.
Shin kuna da irin waɗannan makarantun a jihohinku?
Ahlul Qur'an TV
20/05/2026
Daga wacce jiha ku ke bibiyar wannan shafi na mu?
20/05/2026
Cikin Hoto | Saud Shuraim - Tsohon limami a Harami.
Ahlul Qur'an TV
19/05/2026
Cikin Hoto | Yadda aka ƙawata tintuna a Mina domin saukar alhazai.
Ahlul Qur'an TV
19/05/2026
Cikin Hoto | Gwanin Alƙur'ani wanda ya sharara da murya mai daɗi yayin da yake karatun Alƙur'ani.
Gwani Samu Adamu Bakori Katsina
Ahlul Qur'an TV
19/05/2026
Shin wane ne gwaninku cikin makaranta Alƙur'ani a wannan ƙarni
19/05/2026
Yadda aka kafa tantuna a Mina
Ahlul Qur'an TV