Abdulhamid Hassan Fagge

Call Directions Contact the school

Abdulhamid Hassan Fagge things around us

His Royal Highness, the Emir of Kano, Alhaji Sunusi Lamido Sunusi, alongside Kano state government officials, including ...
09/08/2024

His Royal Highness, the Emir of Kano, Alhaji Sunusi Lamido Sunusi, alongside Kano state government officials, including the Honorable Commissioner for Science and Technology, Alhaji Tajjuddeen Othman; Special Adviser on Digital and Creative Economy, Dr. Bashir Abdu Muzakar ; and Honorable Commissioner for Information, Baba Halilu Dantiye, visited the Digital Industrial Park that was vandalized by some misguided youths during the end Bad Governance Protest.

In his address, the Emir expressed his sympathy to the Kano state government, federal government, Ministry of Communications, and the people of Kano state over the destruction of the park. He highlighted that the facility was established to empower millions of young people with digital skills and computer literacy, enabling them to secure employment and become self-reliant.

Regrettably, some individuals had misled the youths, encouraging them to engage in destructive activities and offering them money to burn and destroy the facility. The Emir emphasized the need for reform and ensured that efforts are being made to ensure the center is utilized for the benefit of the youths, promoting sustainable development in Kano state.

+2347033805826Kwari market, Kano state
26/02/2024

+2347033805826
Kwari market, Kano state

04/02/2024

A 'yan makwanni ko nace watannin baya-bayan nan,'yan Najeriya a ciki da wajen kasar na ci gaba da cece-kuce kan yadda tattalin arzikin kasa ya shiga wani hali.'yan Najeriya na cikin damuwa mutuka Kuma suna da hujjar shiga damuwar, saboda rashin Kwarewar da Shugaba Tinubu ke nunawa wajen tunkarar kalubalen tattalin arzikin kasar na Kara tsawaita Nisan matsalar ta tattalin arziki.

Manufofin sa a wannan bangaren, da aka ɗora kan tsarin da suke kira na sabunta kyaƙƙyawan fata ga Najeriya, saɓanin haka Yana cirewa 'yan Najeriya ragowar karfin gwiwar da suke da shi, ta hanyar ƙara haifar da raɗaɗi da rashin kwanciyar hankali. Bangarori masu zaman kan su na Kara shiga matsala, kananan 'yan kasuwa na durkushewa yayin da manyan kamfononin kasa da kasa s**a shiga rudani suna ficewa daga kasar.

Yanayin tsadar rayuwa a ƙauyuka da birane ya ƙara haifar da tsananin wahala da damuwa ga mutane. AKWAI YUNWA A TSAKANIN JAMA'A. Saboda abincin yau da kullum Kamar Burodi na neman fin karfin mafiya yawan 'yan Najeriya.

Kasafin kuɗin sa na 2024 za a iya cewar Bata sauya-zani ba, saboda babu Ingantaccen tsarin yadda za a ɗauki matakan ɗora tattalin arzikin kasa kan tafarkin ci gaba. Saboda ya mayar da hankali ne kan abubuwa da zasu taimakawa tafiyar da Gwamnatin Tarayya, kasafin 2024 ba zai taimakawa tattalin arzikin kasa ba b***e inganta rayuwar 'yan kasa.

Shugaba Tinubu ya gaza nuna Kwarewa wajen tunkarar matsalolin da suke addabar 'yan ƙasa da harkokin kasuwanci, bayan da aka cire tallafin man Fetur, da kuma sabon tsarin musayar kuɗaɗen waje.

Manufofin Shugaba Tinubu Babu talaka a cikin su, a bayyane take ya kasa k**a bakin zaren, abubuwa sun Fi karfin sa.

Domin su lullube gazawar su, shugaba Tinubu da Mataimakan sa na Dora laifi a kan Wanda ya gabace shi cewa an Mika musu ruɓaɓɓen tattalin arziki. Wannan ba sabon abu bane, domin shi ma Shugaba Buhari yayi waɗannan kalamai lokacin da yake kan mulki. Kawai dai wannan na Kara jaddada abin da muka Sani, Tinubu ya Sami kan sa a shugabanci Bai Shirya ba.

Tinubu da tawagar sa kan tattalin arziki dole su amince da kura-kuran da s**a tafka, da kuma gazawar su sannan su nemi taimakon waɗanda s**a San kan abin. Wajibi ne su yi hakan cikin gaggawa kafin tattalin arzikin kasar ya nutse a tekun matsala.

Tambayar ita ce shin, zasu yi hakan? - AA

things around us

13/01/2024
H.E Abba K Yusuf is Working 🥰👌RACE COURSE ROAD.
08/10/2023

H.E Abba K Yusuf is Working 🥰👌

RACE COURSE ROAD.

Na rasa meke faruwa a Nigeria ?🤔ya k**ata mutane su gane wannan ba abun jawa kai bane naga da yawan mutane cewa suke ta ...
04/10/2023

Na rasa meke faruwa a Nigeria ?🤔

ya k**ata mutane su gane wannan ba abun jawa kai bane naga da yawan mutane cewa suke ta jawa kanta ka tsakay kayi tunani a matsayinka na dan arewa 🙄

yarinya ce akace anyi bincike a kanta kuma an gano inda take harma an kamota duk case din daga sanda tayi videon har yaduwar sa har binciko ta da kamota befi sati daya ba

Haka zakaga anyi tracking din barawon waya da bata wuce 40 to 50k ba a cikin yan kwanaki an ganoshi an k**ashi amma ana iya wata daya ana waya da kidnapper a kan kudin fansa ba tare da an gano inda yake ba🤔

In kaji wani abun duk seka rude ka rasa amsar su ya Allah ka kawo mana zaman lfy a kasarmu Nigeria 🙏🙏

17/08/2023

Anbar ƴan Arewa da tarkace.

Ministan Abuja - kudu
Ministan kudi da tattalin arziki -kudu
Ministan ayyuka - kudu
Ministan sufuri- kudu
Ministan ma'adanai - kudu
Ministan sufurin jiragen sama -kudu
Ministan mai -kudu
Ministan tattalin arziki na zamani -kudu
Minstan jin kai - kudu
Ministar mata -kudu

12/08/2023

Ba na goyon bayan yakin ECOWAS da Nijar

things around us

Contact us at gidan gwamnan maradi kwari market Kano state
03/08/2023

Contact us at gidan gwamnan maradi kwari market Kano state

Address

552, Bura Street Fagge D2
Kano
WHATISZIP

Telephone

+2349050791451

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulhamid Hassan Fagge posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Abdulhamid Hassan Fagge:

Shortcuts

Share

Category