Unguwar Wambai Student's Development Association - USDA

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Unguwar Wambai Student's Development Association - USDA

Unguwar Wambai Student's Development Association - USDA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Unguwar Wambai Student's Development Association - USDA, Dorayi Babba Unguwar Wambai, Gwale L. G. A, Kano.

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI.ASSALAMU ALAIKUM.Ƴan uwana abokan Gwagwarmaya 'ƴayan wannan ƙungiya mai alba...
14/08/2022

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI.

ASSALAMU ALAIKUM.

Ƴan uwana abokan Gwagwarmaya 'ƴayan wannan ƙungiya mai albarka inayi maku barka da shigowa wannan zaure mai albarka da muka buɗe domin yaɗa manufofin wannan ƙungiya, insha Allahu daga yanzu zamu dinga ɗorawa da yaɗa dukkanin manufofin wannan ƙungiya da ayyukanta a shafukan sada zumunta.

Don haka muke kira ga dukkanin mambobin wannan ƙungiya da muyi liking wannan shafi tare da yin comment, like, sharing na dukkanin abubuwan da aka saka a kowane lokaci domin bunƙasa wannan shafi ta tabbatar da cewa saƙon yana isa inda ake buƙatar yaje.

A ƙarshe ina yiwa kowa fatan alkhairi tare da addu'ar Allah ya albarkaci wannan tafiya, ya ƙara mana Haƙuri da juri wajen wannan aiki na al'umma, babu shakka sakamakon mu yana wajen Allah.

P.R.O.
Lawan M Ahmad Karaye.

Address

Dorayi Babba Unguwar Wambai, Gwale L. G. A
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Unguwar Wambai Student's Development Association - USDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share