25/02/2022
Masha allahπ
nura
25/02/2022
Masha allahπ
Kayi Imani Dacewa allah Ne Mai Baka Idan Ya hanaka Babu Mai Baka,Hakan Kadai Zai Baka Nutsuwa koda Ka Rasa Abin Da kake nema
26/05/2021
Allah ya karawa rayuwa albarkaππππ
kwan kwasiyya bamu fara dan mu daina ba
Allah katsare dukkan wani musulmi πππ
06/12/2020
INNA LILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJIUN
/..\_________________________________/..\
Duk me imane zai tura wannan sakon ga sauran group
Wanan mutumin daga tsayawa yaye Sallah
A masallaci Allah ya dauki rayuwarsa kuma ba wanda ya sanshi babu wata alama daza,a gano inda yake yanzu Haka gawar sa tana asibitin murtala dake kano Dan ALLAH jama,a kutura wanan sakon ga sauran jama,a ko za,a samu yan uwansa ko Wanda ya sanshi
01/12/2020
allah ameeen
01/12/2020
never give up