16/05/2026
Allah ya Kara lfy da Nisan kwana 🩵
Islam is a best
16/05/2026
Allah ya Kara lfy da Nisan kwana 🩵
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abba Sara, Sani Mohd, Inusa Muhammad, Fatima Abdulkarim, Mohammed Nda'asebe Jagaba, Suraja Adamu Kiyawa, Jamilu Sulaiman Moyi, Dan Izalah Sunnah Sak, Abdullah M Shehu, Ibrahim Sani Shinaka, Umar Adamu, Sani Samaila, Nafiu Jodge, Itz Abubakar Sadeq Adam, Isiyaku Abdullahi, M Sufyan AL Sansanawi, Fred Williams, Umar Tadurga, Haruna Mogata Isa, Tasi U Dan Ali, Dauda Abdullahi Abdullahi, Iliyasu Muhammad, Musa Usaini, Idris Halilu Rice, Muhammad Faruku Kwasgara, Maman Ameerah, It'z Abubakar Muhammed, Nuhu Aliyu, Naima Hassan, Gambo Baba Musa, Yazid Yakubs, Umar Mohammed Mallam Gana, Maryam Mai Arsenal, G K Tilla Tilla, Bello Abdullahi, Murtala Ahmed, Zununraini Abubakar, Sanusi Ibrahim, Young Dior, Sani Mahamed, Bakari Yusuf, Mubarack Abdul'lahee Muhammard, Batira Yau, Abuxrri Abdulmalik, Oumar Azgawo, Badaru Mansir Musa, Samir Yusif, Muhammad Sani Sani, Falalu Yusif Kwayo, Usama Bin Ladan
First Aid Group of Jibwis Nigeria
GARGADI DA JAN HANKALI
daga shafin oga SHEHU AA GASHUA (2)
Babban Daraktan Majalisar Agaji ta ƙasa da ƙasa (Jibwis Nigeria) kuma Shugaba dukkan 'yan Agaji na ƙasashen Africa
Sheikh Engr. Mustapha Imam Sitti
Ya umarci Kwamitin kula da 'yan Agaji a harkokin Social media na ƙasa da su ƙara jajircewa da matsa kaimi wajen kula da irin Abubuwan da 'yan Agaji ke daurawa wanda baya cikin ka'ida da koyarwar majalisar ta Agaji.
Sannan ya ƙara kira da babbar murya akan a sanar da 'Yan Agaji kada su kaucewa tsarin Majalisarmu ta Agaji. Duk wanda ya kaucewa tsarin namu to lalle zai fuskanci hukunci irin wanda majalisar ta tanadar a littafin (Tsare Tsaren Laifuffuka da hukunce hukuncen su)
Ga kaɗan daga cikin ire-iren abubuwan da bama buƙatar su:
(1) ÆŠaukar hoton da ya kauracewa tsarin uniform dinmu.
(2) HaÉ—a hoton AI da tambarin Kungiyar ko sanye da uniform na Agajin mu.
(3) ÆŠaura Video da ya sabawa tsarin mu sanye da uniform namu.
(4) Tallace tallacen dukkan wani kaya mai É—auke da tambarin JIBWIS a Social Media.
(5) Sanya kiÉ—a ko waka alhalin kana sanye da uniform ko baka sanya dashi.
Da sauran Abubuwan da za'a ji a baƙin Daraktocn Jihohinku.
Allah ya bamu ikon kiyaye wa.
Dep. Nat. Pub. Sec./Committee Sec.
11/05/2026