01/04/2025
Barka Da Sallah
Shasa 001
Education is Most Powerful Weapon
01/04/2025
Barka Da Sallah
Shasa 001
31/03/2025
Ina Mahassadan!!! ina Yan cirku!!!
President ya fito.....
Me Girma Capacity President.
Dawisu Sarkin Ado,
Professional Doctor.
Professional Business man
Young Alhaji. 🙏
Comr. Dr. RRdst Musa Mansur Sharada
30/03/2025
Shakundum Kwalelenku 'yan Tsurku
30/03/2025
Sakon Barka Da Sallah Ga Daukacin Daliban Garin Sharada.
A Madadin Shugaban Kungiyar Dalibai Ta Garin Sharada Comr. Rdst Musa Mansur Sharada.
Allah ya karɓi ibadunmu, ya gafarta mana zunubanmu. Allah ya sa muna cikin waɗanda s**a rabauta da samun dukkan alkhairan da ke cikin Ramadhan.
29/03/2025
Assalamualaikum.
Jita jitar Dakatar da Shugaban Kungiyar dalibai Garin sharada da Sakatarenta labarine Mara's tushe
Kungiyar Daliban Garin Sharada ta magantu Dan gane da wani rahoto na karya da ƴandadi social Media ke yaɗawa na dakatar da zabbaben shugaban daliban na garin
Sharada Comr Musa Mansur Sharada da sakataren sa Comr. Aminu Kabir.
Kungiyar Daliban Garin Sharada tana sanar da kowa cewa wannan; sanarwa ko rahoto, ƙanzon kurege ne, kuma maras asali b***e tushe, wanda wasu marasa kishin wannan kungiya da garin sharada s**a hada, domin ɓata sunan wannan ƙungiya mai albarka, ta qara da cewa: har izuwa yanzu babu wani official takarda data ishe wa mahukuntan wannan kungiya mai albarka, sannan kuma wadanda s**a gabatar da wannan takarda suna cikin dakatarwar da aka musu a baya. Har yanzu basu zo sun kare kansu daga waccan tuhuma da ta janyo aka takatar dasu ba, b***e kuma har su dauki wannan mataki. Don haka; shugaban wannan kungiya zai bukaci majalisar wannan kungiya data gaggauta daukar matakin ladaftarwa akan Irin wannan wakilai masu neman bata sunan wannan kungiya mai albarka da masu goya musu baya.
A halin yanzu mai girma president da mataimakan sa sun shagaltu wajen kawo ayyukan ci gaba da kara darajar wannan kungiya mai albarka kamar su
1) Tattara Tarihin wannan kungiya.
2) Special Event (Inter-school Durbar)
3) Education Activities
I. Jamb training at SHASA standard extra moral lesson dake GGSS Aisha Ababule Sharada Fegi.
II. CBT training for Jamb candidates at SHASA secretariat.
III. Computer training at SHASA secretariat.
IV. Organizing spelling Bee Competition.
V. Organizing Inter School Quiz Competition.
VI. Inter Islamiyya Musabaqa.
Dadai sauransu.
Muna addu'a Allah ya kara temakawa wannan kungiya da shugabannin ta.
Ameeen thumma Ameen.
Nagode.
*Mai magana da yawun bakin Shugaban Kungiyar Daliban Garin Sharada.*
Comr. Yazid Idris Abubakar
29/03/2025
27/03/2025
Henna/Kitso And Packing gel.
Vocational training Conducted by sharada students Association SHASA.
Powered by ABJ Foundation.
27/03/2025
27/03/2025
Ongoing Computer training program at SHASA secretariat
25/03/2025
TARIHIN KUNGIYAR DALIBAN GARIN SHARADA.
Qungiyar Daliban Garin Sharada. Irinsa na farko a tarihin Qungiyoyi a cikin kwaryar birnin Kano.
SHASA ZATA KADDAMAR DA LITTAFIN TARIHI TIN DAGA KAFUWARTA HAR ZUWA YAU.
Larabawa s**a ce
"History does not lie"
التاريخ لا يكذب
21/03/2025
21 Ramadan
Barkha da shan ruwa.
Mai Girma Academic director na kungiyar Daliban Garin sharada Dr.Alaramma Sani Rabiu Nayiwa al'umma Barkha da shan ruwa 🤲
20/03/2025
Sakon Bakrha da Shan ruwa daga Majalissar Wakilai ta Sharada students Association.
Sen. Nazifi Muhammad senator mai wakillatar Sharada ( G/Garu A) new elected whip # Na mika Sakon Barkha da shan ruwa ga Daukacin Ɗaliban Garin sharada tare da addu'ar Ubangiji ya karbi ibadun Mu
AmEeen
🙏🙏🙏🙏