Sheikh Safwan Aminu

Sheikh Safwan Aminu

Share

Ta'aleemul Quran Wat-Tajweed

13/02/2026

Majalisin Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed a Masallacin Alh Balarabe Chiroma Opposite Tashar Rijiyar Zaki Kano State.
Darasi Na 426
25/08/1447
13/02/2026

07/02/2026
06/02/2026

Majalisin Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed a Masallacin Alh Balarabe Chiroma Opposite Tashar Rijiyar Zaki Kano State.
Darasi Na 425
18/08/1447
06/02/2026

03/02/2026

🔊🔊🔊



Assalam Alaikum warahmatullah.
Muna Amfanii da wannan dama domin sanar da rufe Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed wanda Malaminmu Sheikh Safwan Aminu yake gabatarwa at Bayero University Masjid المسجد الجامع بجامعة بايرو كنو After Magriba-Isha Kano State.
In Sha Allahu zaa dawo ci gaba da wannan Karatun Bayan Sallah.
15/08/1447
03/02/2026.

30/01/2026

Majalisin Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed a Masallacin Alh Balarabe Chiroma Opposite Tashar Rijiyar Zaki Kano State.
Darasi Na 424
11/08/1447
30/01/2026

16/01/2026

SANARWA SANARWA SANARWA🔊🔊🔊
Sakamakon Uzuri na Tafiya da Malam Yayii. Muna Bada hakurin Sanarwaaa Cewa, Yau Babu Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed, Wanda Malaminmu Sheikh Safwan Aminu yake gabatarwa a Masallacin Alh. Balarabe Chiroma Opposite Tashar Rijiyar Zaki Kano State.
26/07/1447
16/01/2026.

19/12/2025

SANARWA...🔊🔊🔊
Sakamakon Uzuri na Tafiya da Malam Yayii, Muna Bada hakurin Sanarwa Cewa, Yau Babu Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed wanda Malaminmu Sheikh Safwan Aminu yake gabatarwa a Masallacin Alh Balarabe Chiroma Opposite Tashar Rijiyar Zaki Kano State.
28/06/1447
19/12/2025.

16/12/2025

SANARWA SANARWA SANARWA🔊🔊🔊
Assalam Alaikum warahmatullah.
Sakamakon Uzuri na Tafiya da Malam Yayii, Yau Insha Allah Babu Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed at BUK New Campus Masjid After Magriba-Isha Kano State.
Sai Sati mai Zuwa in Allah yakaimu.
25/06/1447
16/12/2025.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Kano