Sheikh Safwan Aminu

Sheikh Safwan Aminu Ta'aleemul Quran Wat-Tajweed

11/08/2026
 ๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š Assalam Alaikum warahmatullah.Muna Amfanii da wannan dama domin sanar da rufe Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajwee...
03/02/2026

๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š



Assalam Alaikum warahmatullah.
Muna Amfanii da wannan dama domin sanar da rufe Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed wanda Malaminmu Sheikh Safwan Aminu yake gabatarwa at Bayero University Masjid ุงู„ู…ุณุฌุฏ ุงู„ุฌุงู…ุน ุจุฌุงู…ุนุฉ ุจุงูŠุฑูˆ ูƒู†ูˆ After Magriba-Isha Kano State.
In Sha Allahu zaa dawo ci gaba da wannan Karatun Bayan Sallah.
15/08/1447
03/02/2026.

SANARWA SANARWA SANARWA๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š๐Ÿ”ŠSakamakon Uzuri na Tafiya da Malam Yayii. Muna Bada hakurin Sanarwaaa Cewa, Yau Babu Karatun A...
16/01/2026

SANARWA SANARWA SANARWA๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š
Sakamakon Uzuri na Tafiya da Malam Yayii. Muna Bada hakurin Sanarwaaa Cewa, Yau Babu Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed, Wanda Malaminmu Sheikh Safwan Aminu yake gabatarwa a Masallacin Alh. Balarabe Chiroma Opposite Tashar Rijiyar Zaki Kano State.
26/07/1447
16/01/2026.

19/12/2025

SANARWA...๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š
Sakamakon Uzuri na Tafiya da Malam Yayii, Muna Bada hakurin Sanarwa Cewa, Yau Babu Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed wanda Malaminmu Sheikh Safwan Aminu yake gabatarwa a Masallacin Alh Balarabe Chiroma Opposite Tashar Rijiyar Zaki Kano State.
28/06/1447
19/12/2025.

16/12/2025

SANARWA SANARWA SANARWA๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š
Assalam Alaikum warahmatullah.
Sakamakon Uzuri na Tafiya da Malam Yayii, Yau Insha Allah Babu Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed at BUK New Campus Masjid After Magriba-Isha Kano State.
Sai Sati mai Zuwa in Allah yakaimu.
25/06/1447
16/12/2025.

SANARWA...๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š๐Ÿ”ŠSakamakon Uzuri na Tafiya da Malam Yayii, Muna Bada hakurin Sanarwa Cewa, Yau Babu Karatun Al-Qurani Mai Gi...
07/11/2025

SANARWA...๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š
Sakamakon Uzuri na Tafiya da Malam Yayii, Muna Bada hakurin Sanarwa Cewa, Yau Babu Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed wanda Malaminmu Sheikh Safwan Aminu yake gabatarwa a Masallacin Alh Balarabe Chiroma Opposite Tashar Rijiyar Zaki Kano State.
16/05/1447
07/11/2025.

21/10/2025

SANARWA SANARWA SANARWA๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š๐Ÿ”Š
Assalam Alaikum warahmatullah.
Sakamakon Uzuri Babba, Yau Insha Allah Babu Karatun Al-Qurani Mai Girma da Tajweed at BUK New Campus Masjid After Magriba-Isha Kano State.
Sai Sati mai Zuwa in Allah yakaimu.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Safwan Aminu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category