FUNNY PAGE
Content creatures||🥳
funny page||😂🤦
follow up for more vid❤️🔐😏
30/06/2025
Fav girl💔😔
゚viralシfypシ゚
Ya Allah kayi mana da kanka
Duk wata mace tagari da arziki take zuwa Amma ba kowace dukiyace take Samar da mace tagari ba ✍️
Naje gidan surikaina saboda kunya🤦 dakyar na iya shanye kunu Kofi hudu da kosai guda talatin 🙇
Idan kaga wata mace kyakykyawa kanayin gaba zakaga wadda tafita🤦
Ka kwantar da hankalinka ko ka haukace 🤷
Babansu ya hanata fitowa😼
Nikuma naki wucewa 😏
Se mugani nida shi 🤔
Alherin Allah ya riskeku masoya annabi Muhammad (s.a.w)💖
Insha allahu MU DIN Yan aljanna ne 🙏
Group din mu na sirrin ya mace tunjiya ake zage-zage wata ta turo hoton saurayinta ashe baban wata ne 😂
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Zoo Road
Kano