Bahaushe

Bahaushe Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bahaushe, School, Kano.

Celebrating my 8th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. πŸ™πŸ€—πŸŽ‰
18/10/2024

Celebrating my 8th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. πŸ™πŸ€—πŸŽ‰

11/10/2022

Allah ya isar mana man zon Allah ya Zama Gata Wajen kwatar Yan cinmu Yan Nageria ko yanzu

06/12/2020
Happy birthday to you my douthar Mama na juri 🌹πŸ₯ž
10/08/2020

Happy birthday to you my douthar Mama na juri 🌹πŸ₯ž

Kwararan abubuwa 6 da sumbata ke yi wajen inganta lafiyar mata da miji:πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹MUHIMMANCIN KISS GA MA'AURATA BI...
10/08/2020

Kwararan abubuwa 6 da sumbata ke yi wajen inganta lafiyar mata da miji:

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
MUHIMMANCIN KISS GA MA'AURATA

BI MOHAMMED LERE:

A wani rahoton musamman da CNN ta wallafa a a shafinta na yanar gizo, wasu kwararriyar likita ta ambato wasu kwararan abubuwa 6 da sumbata ke yi ga lafiyar musamman mata da miji.

Dalla-Dalla a nan:
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

1 – πŸ’‹ Sumbata na dauke matsanancin ciwon kai da kuma azabar ciwon mara a lokacin da mace ke al’ada.

Bayanan nazarin ya nuna cewa a lokacin da kanka ko kanki ya ke dan karan ciwo, mai makon ka kaurace wa matarka ko mijinki, jawo hannun sa ki sumbace shi mai tsawo, zaki ji kamar kin sha Fanadol ne.

2 – πŸ’‹ Sumbata na kau da cutar lalacewar hakura da dasashi. Saboda yawan miyau da dukkan ku kuke fitarwa a lokacin, yakan garwayu ya kashe wasu cututtukan dake sa a samu matsala irin haka.

3 – πŸ’‹ Sumbata na rage hauhawan jini. Masana sun ce idan aka dade ana sumbata, yakan daidata bugawar zuciyar mutum sannan ya daidaita malalar jini a jiki ta yadda komai zai gudana ba tare da ana samun matsala ba.

4 – πŸ’‹ Sumbata na sa ka samu lafiya a jikin ka. Idan baka jin dadi, ko kuma kana jin gajiya da damuwa, garzaya ga matar ka ko mijin ki. Da an gana za a samu nishadi nan take.

5 – πŸ’‹ Yawan Sumbatar matar ka ko mijinki na kona sinadarin Kaloris dake sa kiba a jiki. Idan aka dage za samu raguwar ki ba.

6 – πŸ’‹ Sumbata na gyara kyawun fuska da tsayuwar sa.

Dr Per Demirjian, ta shaida cewa idan aka dade ana sumbata na tsawon lokaci akai akai, akwana a tashi za aga fuska yana kyau yana daukar saiti.

CNN ta ce ta samo wannan rahoto a shafin upwave.com.
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
SHARE.

01/08/2020
Ramadan Kareem
08/05/2020

Ramadan Kareem

13/08/2019

Address

Kano

Telephone

0591074433

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bahaushe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category