Dr. Shu'aibu Abdullahi Kafin Maiyaki Abu Muneebah

Dr. Shu'aibu Abdullahi Kafin Maiyaki Abu Muneebah

Share

Islamic Lessons and Da'awah

Photos from Dr. Shu'aibu Abdullahi Kafin Maiyaki Abu Muneebah's post 20/03/2026

Eidukum Mubarak!

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال وغفر لنا ولكم ولسائر المسلمين والمسلمات.

تقبل الله صيامكم وقيامكم وصالح أعمالكم، وجعلنا وإياكم من عتقائه من النار.

عيدكم مبارك، وتقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال، ومن العايدين والفايزين.

كل عام وأنتم بخير.. تقبل الله طاعتكم وأعاده الله علينا وعليكم بالخير واليمن والبركات.

أعاد الله عليكم العيد بالخير، وغفر الله لنا ولكم ولوالدينا.

Ameen.

20/03/2026

Jibwis Agaji Parade

20/03/2026

Live Stream:

Idin Karamar Sallah (Eid- El-Fitr) daga babban masallacin Juma'ah na Izala, Masjidu Al-Muhãjirūna Wal Ansar Kafin Maiyaki, Kiru LGA, Kano State, Nigeria.

Tare da Imam Abdulwahab Garba.

19/03/2026

Yacca ake fitar da Zakkahr Fidda-kai!

Photos from Dr. Shu'aibu Abdullahi Kafin Maiyaki Abu Muneebah's post 18/03/2026

AlhamdulilLah!

Cikin ikon Allah yau Laraba 29th Ramadan, 1447 || 18th March, 2026, Dr. Ya samu ikon rufe Tafseer din bana wanda ya ke gabatarwa a masallacin Jibwis 2, Saman Layi, Kafin Maiyaki, Kiru LGA, Kano State.

Mun samu halartar manyan malumanmu:
~ Sheikh Mallam Nura Aliyu P**i
~ Sheikh Imam Rabiu Muhammad Kafin Maiyaki
~ Shugaba Sheikh Mallam Lawal Garba
~ Sheikh Imam Abdulwahab Garba

Da kuma sauran manyan ɓakinmu daga sassa daban-daban!

Muna roƙon Allahu Subhanahu wata'ala ya ƙara karfafar Dr. Da Alarammansa, Allahu Ya kara musu arziki, ya albarkaci zuri'arsu, ya kuma kara musu kwarin gwiwa, ya ƙara musu fahimta da ikon cigaba da yi wa addini hidima, Allahu Subhanahu wata'ala ya biya mana da kowa-da-kowa buƙatunsa na alkhairi.

Muna rokon Allahu Ya saka wa kowa da alkhairi, waɗanda su ka kasance cikin masu halartar masallacin domin halartar wannan tafseer, da kuma wadanda su ka kasance da mu ta nan kafar Facebook (Live Stream), da waɗanda su ka samu damar sauraron karatun ta hanyar Audio a WhatsApp da kuma waɗanda ba su sami damar halarta ba, kuma su ke ta turo sakon addu'o'i da fatan alkhairi, muna rokon Allah Ya saka wa kowa da mafificin alkhairi, Allahu Ya sa mun yi ibadah karɓaɓɓiya, Allahu Ya ba mu ikon yin aiki da abin da mu ka saurara, Allah Ya sanya mu cikin ƴantattun bayinSa a wannan watan mai albarka.

18/03/2026

AlhamdulilLah!
Live Stream:

Rufe Ramadan Tafseer din Bana na shekarar 1447/2026.

Wanda Dr. Shuaibu Abdullahi Kafin Maiyaki (Abu Muneebah) yake gabatarwa tare da Alarammansa Alhāfiz Mika'il Bin Daud Attafseery.

Date: 29th Ramadan, 1447 || 18th March, 2026.

Venue: Jibwis 2, Saman Layi, Kafin Maiyaki Kiru LGA, Kano State.






17/03/2026
17/03/2026

Live Stream:
Ramadan Tafseer 2026.

Day 28.

Gabatarwa: Dr. Shuaibu Abdullahi Kafin Maiyaki

Jan Baƙi: Alaramma Mikail Bin Daud Attafseery

Venue: Jibwis 2, Saman Layi, Kafin Maiyaki, Kiru LGA, Kano State, Nigeria.

Date: 28th Ramadan, 1447. || 17th March, 2026.






16/03/2026

Live Stream:
Ramadan Tafseer 2026.

Day 27.

Gabatarwa: Dr. Shuaibu Abdullahi Kafin Maiyaki

Jan Baƙi: Alaramma Mikail Bin Daud Attafseery

Venue: Jibwis 2, Saman Layi, Kafin Maiyaki, Kiru LGA, Kano State, Nigeria.

Date: 27th Ramadan, 1447. || 16th March, 2026.






15/03/2026

Live Stream:
Ramadan Tafseer 2026.

Day 26.

Gabatarwa: Dr. Shuaibu Abdullahi Kafin Maiyaki

Jan Baƙi: Alaramma Mikail Bin Daud Attafseery

Venue: Jibwis 2, Saman Layi, Kafin Maiyaki, Kiru LGA, Kano State, Nigeria.

Date: 26th Ramadan, 1447. || 15th March, 2026.






Photos from Dr. Shu'aibu Abdullahi Kafin Maiyaki Abu Muneebah's post 14/03/2026

AlhamdulilLah!

Ramadan Tafseer Day 25, cikin hotuna.

Allah Ya ba da ladan halarta, Ya kuma ba da ikon yin aiki da abin da mu ka saurara.

Allah Ya sanya mu cikin ƴantattun bayinSa a wannan watan mai alfarma.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Kafin Maiyaki
Kano