Gwanayen Al-qur'ani

Gwanayen Al-qur'ani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gwanayen Al-qur'ani, Education, Kano.

Gwanayen Al-qur'ani Shafi ne Na:
> Ƙarawa juna Sani game da Al-Qur'ani.
> Samar da Alaƙa da haɗin Kan Gwanayen Al-qur'ani.
> Yáɗa Tilawar Al-Qur'ani.
> Fito da Gwanintar Qur'ani A ilmance, kamar Harji, Loga, da sauran iliman Qur'ani A Tsangayan ce.

Alhamdu Lillahi...Yau Laraba An kammala dora COMPLETE TILAWATUL-QUR'AN AUDIO da Goni Abdulbasid Goni Rabi'u Fagge (Rahim...
05/08/2026

Alhamdu Lillahi...
Yau Laraba An kammala dora COMPLETE TILAWATUL-QUR'AN AUDIO da Goni Abdulbasid Goni Rabi'u Fagge (Rahimahullah) ya gabatar akan shafukan Mu na Telegram, kamar:

1- Gwanayen Al-qur'ani:
https://t.me/gwanayen_alqurani1/513

2- Mu Koma Tsangaya:
https://t.me/Mu_Koma_Tsangaya/1820

3- Tsangayar Goni Rabi'u Fagge:
https://t.me/nurulquranschool/719

Za a iya yin Download kai tsaye ta adireshin da aka dora a karkashin ko wane shafi.

Allah ya karba, ya kara mana Albarkar Al-Qur'ani, ya tabbatar damu akan wannan hanya mai haske har zuwa Aljannah, Ameen.

✍️ Gwanayen Al-qur'ani
Laraba: 21-02-1448H = 05-08-2026M

27/07/2026

Gwani Tasi'u Makwasa Nijar kenan,
Gaskiya ya iya Tilawa mai dadi.

27/07/2026

Mutanen Borno A gaishe ku

27/07/2026

👂👂👂👂👂👌👌👌👌

27/07/2026

Tilawar Goron Sallar Layya tare da Goni Abdulbasid Goni Rabi'u Fagge.

27/07/2026

Baba Goni Abdullahi Getso Allah ya kara lafiya

27/07/2026

Goni Bayanzai Maiduguri

27/07/2026

Buna Habibu 💪💪💪

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwanayen Al-qur'ani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Gwanayen Al-qur'ani:

Shortcuts

Share

Category