11/07/2025
Alhussarey Foundation Del dine videoer med venner, familie og verden
Quranic Recitation✅
Islamic Propagation✅
Islamic Activities✅
11/07/2025
Alhussarey Foundation Del dine videoer med venner, familie og verden
03/06/2025
Hotunan wasu daga cikin kyaututtukan da za'a rabawa waɗanda s**a samu nasara a Musabaƙar Alƙur'ani ta Hajiya Habibat Magaji Tinubu OON, MFR, mahaifiyar shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu wadda Sanata Bashir Garba Lado ya jagoranta.
Ahlul Qur'an TV
Ahlul Qur'an TV
Mazāmīr Āl-Nigeria (THE GOLDEN VOICE OF NIGERIANS) Competition (4) – Ramadan 1446 AH / 2025 AD
CONTESTANT 141 (Male)
ABUBAKAR YUSHA'U ALHUSSAREY
KANO, KANO STATE
18/03/2025
Nidai Bansan Wani Wanda Yafi Baba Kalil Husari iya Karatanta Qur'ani ba
Wai Sekaga Mutum Matashi Amma Babu complete Quran na Sheik baba Kalil Husari awayarsa 🥲
Ka saurari Suratul Ahzab dinsa Malam
08/03/2025
Yar asalin Jahar Kano Hafsa Muhammad Śada Ta sami nasarar zuwa na 3 a gasar Musabaqar Al'qurani ta Duniya data gabata a Kasar Tanzaniya.
Muna tayata Murna, muna Addu'ar Allah ya sanya Alkhairi.
26/02/2025
Wasu Daga Cikin Hotunan Gonayen Alqur’ani mai girma wadanda Aka Karrama a Wajan Taron Qur’an Conference BIU Borno state 2025 🥰🌹✅
Allah yasa Alqur’ani ya cecemu
Allahu Akbar 🙏
25/12/2024
English & Hausa
Bukhari Sunusi Idris: A Gifted Prodigy in Qur'anic Knowledge and Qiraa'at
Bukhari Sunusi Idris, a 17-year-old youth, is a rare gem endowed with exceptional talent and brilliance in Qur'anic knowledge and Qiraa'at Al-Ashara. Despite his young age, he has mastered the memorization of the Qur'an and the ten canonical Qiraa'at with remarkable precision and expertise.
In a recent competition, he showcased his proficiency by reciting the entire Qur'an (izu sittin) alongside tafsir and Qiraa'at, leaving the audience in awe of his mastery. He answered challenging questions on tafsir and Qiraa'at swiftly and accurately, demonstrating his deep understanding and extraordinary memory. His abilities far surpass his ages, making him a role model for other youths.
We pray that Allah continues to bless him with knowledge and wisdom, and we hope to see more youths with such exceptional talents contributing to the advancement of Qur'anic knowledge and society as a whole.
Hausa
Bukhari Sunusi Idris: Matashi Ɗan Baiwa Mai Hazaka a Ilimin Al-Qur'ani da Qiraa'at
Bukhari Sunusi Idris, matashi ɗan shekara 17, shi ne ɗaya daga cikin waɗanda Allah Ya yassarewa baiwa ta musamman a ilimin Al-Qur'ani da Qiraa'at Al-Ashara. Duk da ƙarancin shekarunsa, ya kware wajen haddar Al-Qur'ani da kuma Qiraa'at guda goma, tare da cikakken itqani da zurfin fahimta.
A gasar dake gudana yanxu, ya bayyana hazakarsa ta musamman ta hanyar karanta izu sittin tare da tafsiri da Qiraa'at, abin da ya kayatar da mahalarta gasar. Bugu da ƙari, ya amsa dukkan tambayoyin tafsiri da Qiraa'at cikin sauri da sauƙi, yana tabbatar da irin basira da ƙwaƙwalwar sa mai ƙarfi. Baiwar sa ta zarce shekarunsa, tana mai sanya shi abin koyi ga sauran matasa.
Muna roƙon Allah Ya albarkaci rayuwarsa, Ya ƙara masa ilimi da hikima, tare da fatan samun ƙarin matasa irin sa domin cigaban ilimin Al-Qur’ani da al’umma baki ɗaya.
Alhaji Murattil .....🖊
16/12/2024
Wasu Kadan Daga Cikin Hotunan Wajen Taron Alqur'ani Mai Girma A Garin Abuja Wanda akayi Jiya lahdi.