KISSAR FIR’AUNA DA WATA TSOHUWA
Da’awatul islamiyya
Islam is the right path
16/05/2024
HASSADA GA MAI RABO TAKI
MUSULUNCIN KANE BASA SO …!
Da yawa daga cikin masu s**ar prof Isah Ali Ibrahim pantami Akan litattafan da ya wallafa wasu ma s**ar matsayin sa suke na professor shin ko me yasa Hakan ?
Da fari dai Professor Isa Ali Pantami malami ne na musulunci kuma malami ne a boko
Dalilin hassadarsu shine musuluncin sa domin ya kasance musulmi shiyasa suke aukar sa
Da yau prof isah pantami ba musulmi bane wlh Ina me tabbatar ma ba Wanda zai soke shi
Dalili ko shine professor nawa ne a Nigeria basu cancanta ba amma ba Wanda ya taba s**arsu sai shi
Shwara ta ga musulman ciki masuyi masa hassada don ya kasance musulmi kuma professor
Kada ku bari shaidan yayi tasiri akan ku Domin zai iya rabaku da imanin ku
Lokacin da aka Bawa prof isah mukami na shugaban NITDA Nigeria gaba daya makiya s**ayi caa a kansa wai sai an sauke shi kawai sabo da musulmi ne shi
To yanxu an bawa Wanda ba musulmi ba babu wani munafiki da yafi to yace ba haka ba
Wannan hujja ce Akan cewa musulunci ne basa so kuma sai dai su mutu
Allah shine madogaran sa kuma Allah zai kare shi
Allah yakaro nasarori da ci gaba ya hannunsa Domin kara ciyar da musulunci gaba Amin
Allah ya tsare mana imanin mu amin s amin
🖊️ Idris Ibrahim (uk)
13/02/2024
The face behind the page
Allahumma Bareek
19/01/2024
Prof. Mansu Isah Yelwa
18/01/2024
Malami ba faden Allah
14/01/2024
Asabar.. DADIN KOWA
Lahadi.. KWANA CHASA'IN
Litinin.. LABARINA..
Talata.. MAIMAICIN LABARINA da MAIMAICIN DADIN KOWA..
Laraba.. MAIMAICIN KWANA CHASA'IN..
Alhamis.. *GIDAN BADAMASI..
Jum'at.. ZAIRA..
Gaba daya an lalata ma kwanakin dake cikin sati a banza da wofi.. kullum jira kake sabo ya fito.
.Shin kai Wacce Rana Ka ajiye domin koyon.. Al Qur'an Mai girma...???
Wace Rana Ka ajiye domin koyon.. HADISIN Annabi Muhammad صلى الله عليه وسلم ❓❓.
Wace Rana Ka ajiye domin koyon.. FIQHU..???
Wace Rana Ka ajiye domin koyon.. SALLAH..da sauran ayyukan Addini...Ya kai dan Uwana..???
Ko kuma kana tinanin Islamiyyar da kaje a wasu 'yan shekaru ta isheka?
Shin kana nufin kasan komai a fannin Addininka?
Shin kana nufin kasan komai ahukunce-hukuncen Ibadarka?
Littafin sanin ibada guda nawa ka karanta guda nawa ka haddace?
Shin anya kuwa ka haddace AlQur'ani kamar yarda labaran wannan shirye-shirye s**a zauna akanka?
Shin ka san sunan Sahabban Annabi kamar yarda ka san sunan dukkan wadannan yan fina-finan??
Mudaiji TSORON ALLAH Musani duk mutuwa zamuyi mukoma ga ALLAH
ALLAH ya shiryar damu akan hanya Madaidaiciya
Ãvdãllërh Bïn Ôumēr Assalafy✍️
08/01/2024
FALALAR KARATUN ALKUR'ANI
•┈┈┈••✦💧✦••┈┈┈•
An ruwaito daga Abu Umamah(RA) ya ce: Na ji Manzon Allah(SAW) ya na cewa: Ku rika karanta Alkur'ani, domin zai zo a ranar Alkiyama yana mai ceton ma'abotansa". Muslim
WhatsApp
https://whatsapp.com/channel/0029Va4xUAo2phHEVtrLQ50N
Telegram:
https://t.me/Zaurandalibanilimi
07/01/2024
ALLAHU AKBAR: Yau Shekara Biyu Chif Kenan Da Rasuwar Babban malamin Addinin Musulunci Sheikh Dr. Ahamd Bamba Allah Yayi Wa Malam Rasuwa A Ranar Bakwai Ga Watan Janairun 2022
Allah ya Jikansa da Rahama
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano