Sheikh Sani Alkanawi

Sheikh Sani Alkanawi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Sani Alkanawi, Educational Research Center, Kano.
(2)

18/08/2026
18/08/2026

KARYA KAKE SHIMA SHEHUN KARYA YAKE .

18/08/2026

MUNUFAR SUFI SHINE YA ZAMA ALLAH
+2347068689888

18/08/2026

MAQSUDUN SUFI YA ZAMA ALLAH KU TARA IDAN ALLAH YA KAIMU ANJIMA DA MISALIN KARFE 10 NA SAFE
DON KIRA +2347068689888

18/08/2026

بارك الله فيكم وبارك في عمركم وجهودكم الطيبة،مشايخ الأمة الكرام ؛

GIRMAN SHA'ANIN Ilmantarwa:Yaa Allah Muna Roko,ka azurtamu da ikhlasi da taufiqi a cikin karatu da karantawa ka sakawa d...
18/08/2026

GIRMAN SHA'ANIN Ilmantarwa:

Yaa Allah Muna Roko,ka azurtamu da ikhlasi da taufiqi a cikin karatu da karantawa ka sakawa duk malamai da dalibai na Sunnah da alheri.

HATTARA DA BID'AH || ma'abocin bid'ah Yana cin gyaran UBANGIJI ne ta fuskar nuna cewa tamkar shari'a bata cika ba sai da...
17/08/2026

HATTARA DA BID'AH || ma'abocin bid'ah Yana cin gyaran UBANGIJI ne ta fuskar nuna cewa tamkar shari'a bata cika ba sai da ya zo da bid'ah ya shigar ta ita ne addini ke kammala!

Kamar cewa yake yi; "shi ya San abinda Allah bai sanar da Annabi saw ba."

Ka ga kuwa wannan Akwai hatsarin kokarin yin gyara. ga Allah ta'ala da manzonsa saw cikin addinin musulunci,

Allah ya kiyashe mu tarkon shaidan.

Address

Kano
700101

Telephone

+2348165810057

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Sani Alkanawi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sheikh Sani Alkanawi:

Shortcuts

Share