Muntsira TV Channel

Muntsira TV Channel Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muntsira TV Channel, Education Website, Badawa Lay-out Nassarawa L. G, Kano.

SANARWA!!!                  SANARWA!!!~KARATUN ZAURE ZAGAYE NA HUDU (4)!!!   MAJLIS RIYADHUN NASEEM BADAWAAnasanar da 'y...
10/11/2023

SANARWA!!! SANARWA!!!
~KARATUN ZAURE ZAGAYE NA HUDU (4)!!!

MAJLIS RIYADHUN NASEEM BADAWA

Anasanar da 'yan uwa daliban ilimi da wanda akeson zama wayayye a fannin addininsa cewa za'a fara karatun zagaye na (4) a wannan rana ta juma'at 10/11/2023 wanda yayi daidai da 25/05/1445.
*Mai gabatarwa
Sheikh Abubakar Yusuf Muntsira (Mal.Abba) H.

*~Littatafai za'a gabatar*
*~کتاب الأدب المفرد*
~النحوالواضی للمدارس الثانویة
*~کشف الشبھات*
*~متن الشاطبیة*

*~Lokaci:* tsakanin Magriba zuwa Isha'i a duk ranar Juma'at.
*Wuri:* Masjid Darul Iman Badawa New layout bayan farin masallaci ring road.

Domin neman karin bayani: *09032987786.*

~MUNTSIRA CHARITABLE FOUNDATION.Sheikh Abubakar Yusuf Muntsira (Mal.Abbah) Shugaban MUNTSIRA DA'AWA lokacin da yake gaba...
07/08/2023

~MUNTSIRA CHARITABLE FOUNDATION.
Sheikh Abubakar Yusuf Muntsira (Mal.Abbah) Shugaban MUNTSIRA DA'AWA lokacin da yake gabatar da jawabi akan mushinmancin gina masallaci yayin buɗe wani masallaci a garin maguzawa Unguwar Kuraini Sumaila Local Govt Kano State wanda wata baiwar Allah mai son Alkhairi tabar wasiya ga `ya`yanta cewa idan Allah ya dauki rayuwar ta su gina mata massallaci domin ya zama sadaqatu jariya a gare ta ALLAH cikin ikonsa Allah ya ɗauki rayuwar ta shine 'ya'yan nata s**a gida mata ɗakin Allah mai girma domin ya zama sadaqa mai gudana a gareta.
Muna Addu'ar ALLAH Ubangiji yaji kanta yayi mata sakaiya da Jannatul Firdaus
Irin wannan 'ya'yan akeso a haifa Allah Ubangiji yayi riƙo da hannun su ya taimake su ya saka musu da Alkhairi Amin🙏.

A ko da yaushe burinsa shine al'ummah suyi karatu domin da ilimi ne kadai al'ummah take zama lafiya ~Habibynah💗 babban m...
16/04/2023

A ko da yaushe burinsa shine al'ummah suyi karatu domin da ilimi ne kadai al'ummah take zama lafiya
~Habibynah💗 babban malami wayayye masanin rayuwa kuma Faqishi Chief Iman of Masjid Darul Iman🕌 Abu Jabeer Sheikh Abubakar Yusuf Muntsira(Mal.Abbah) ALLAH ya karbi Aikin malam ya kara masa lafiya da imani da rayuwa mai Albarka Amin.

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! Amadadin Shiekh Abubakar Yusuf Muntsira(Mal.Abbah) Anasanar da Al'ummar garin Badawa da Ji...
30/03/2023

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Amadadin Shiekh Abubakar Yusuf Muntsira(Mal.Abbah) Anasanar da Al'ummar garin Badawa da Jihar Kano baki daya gobe idan ALLAH ya kaimu za'a fara gabatar da sallar Juma'a A wannan masallaci mai al'barka na
MASJID DARUL IMAN🕌
Wanda ke a unguwar Badawa New Layout bayan Ja'e transport line Nassarawa LG Kano State
Rana:Juma'at 9 ga watan Ramadan 1444AH wanda yai daidai da 31/3/2023
Lokaci:1:00pm
ALLAH ya bada ikon halatta

Sanarwa Committee Masallaci✍️

Address

Badawa Lay-out Nassarawa L. G
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muntsira TV Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share