Muntsira TV Channel

Muntsira TV Channel

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muntsira TV Channel, Education Website, Badawa Lay-out Nassarawa L. G, Kano.

Photos from Majlis Riyadhun Naseem MEDIA's post 10/11/2023

SANARWA!!! SANARWA!!!
~KARATUN ZAURE ZAGAYE NA HUDU (4)!!!

MAJLIS RIYADHUN NASEEM BADAWA

Anasanar da 'yan uwa daliban ilimi da wanda akeson zama wayayye a fannin addininsa cewa za'a fara karatun zagaye na (4) a wannan rana ta juma'at 10/11/2023 wanda yayi daidai da 25/05/1445.
*Mai gabatarwa
Sheikh Abubakar Yusuf Muntsira (Mal.Abba) H.

*~Littatafai za'a gabatar*
*~کتاب الأدب المفرد*
~النحوالواضی للمدارس الثانویة
*~کشف الشبھات*
*~متن الشاطبیة*

*~Lokaci:* tsakanin Magriba zuwa Isha'i a duk ranar Juma'at.
*Wuri:* Masjid Darul Iman Badawa New layout bayan farin masallaci ring road.

Domin neman karin bayani: *09032987786.*

Photos from Majlis Riyadhun Naseem MEDIA's post 07/08/2023

~MUNTSIRA CHARITABLE FOUNDATION.
Sheikh Abubakar Yusuf Muntsira (Mal.Abbah) Shugaban MUNTSIRA DA'AWA lokacin da yake gabatar da jawabi akan mushinmancin gina masallaci yayin buɗe wani masallaci a garin maguzawa Unguwar Kuraini Sumaila Local Govt Kano State wanda wata baiwar Allah mai son Alkhairi tabar wasiya ga `ya`yanta cewa idan Allah ya dauki rayuwar ta su gina mata massallaci domin ya zama sadaqatu jariya a gare ta ALLAH cikin ikonsa Allah ya ɗauki rayuwar ta shine 'ya'yan nata s**a gida mata ɗakin Allah mai girma domin ya zama sadaqa mai gudana a gareta.
Muna Addu'ar ALLAH Ubangiji yaji kanta yayi mata sakaiya da Jannatul Firdaus
Irin wannan 'ya'yan akeso a haifa Allah Ubangiji yayi riƙo da hannun su ya taimake su ya saka musu da Alkhairi Amin🙏.

Photos from Majlis Riyadhun Naseem MEDIA's post 16/04/2023

A ko da yaushe burinsa shine al'ummah suyi karatu domin da ilimi ne kadai al'ummah take zama lafiya
~Habibynah💗 babban malami wayayye masanin rayuwa kuma Faqishi Chief Iman of Masjid Darul Iman🕌 Abu Jabeer Sheikh Abubakar Yusuf Muntsira(Mal.Abbah) ALLAH ya karbi Aikin malam ya kara masa lafiya da imani da rayuwa mai Albarka Amin.

Photos from Majlis Riyadhun Naseem MEDIA's post 30/03/2023

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Amadadin Shiekh Abubakar Yusuf Muntsira(Mal.Abbah) Anasanar da Al'ummar garin Badawa da Jihar Kano baki daya gobe idan ALLAH ya kaimu za'a fara gabatar da sallar Juma'a A wannan masallaci mai al'barka na
MASJID DARUL IMAN🕌
Wanda ke a unguwar Badawa New Layout bayan Ja'e transport line Nassarawa LG Kano State
Rana:Juma'at 9 ga watan Ramadan 1444AH wanda yai daidai da 31/3/2023
Lokaci:1:00pm
ALLAH ya bada ikon halatta

Sanarwa Committee Masallaci✍️

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Badawa Lay-out Nassarawa L. G
Kano