رابطة الشباب العربية بمنجبير، كنو-نيجيريا.

رابطة الشباب العربية بمنجبير، كنو-نيجيريا.

Share

دفع العربية إلي الأمام

20/10/2025
18/07/2022

MATSAYIN SAHABBAI Da GIRMA YAKE.

Annabi S.A.W Yayi Hani Da Zagin Sahabban Sa Saboda Girma Da Matsayin Su Wajen Shi Inda Yake Cewa:

لا تسبوا أصحابى، فوالذى نفسي بيده لو أنفق أحدكم مثل أحد ذهبا ما بلغ مدة أحدهم ولا نصيفة.

Haqiqa Sun Taimaka Masa Wajen Kafa Addinin Allah A Ban Kasa, Har Allah Ya Yabe Su Ya Girmama Su Da Kalmomi Masu Tsada.

رضي الله عنهم ورضوا عنه.

Iya Wannan Ya Isheka Ka Gane Ba Kalarka Bane Sun Riga Sunyi Maka Nisa Matsayin Su Everlasting Ne.
Iya Wannan Ya Isa Ka Gane Zagi Da S**a Da Kushe Babu Abinda Zai Qara Musu Sai Daraja Da Daukaka Saboda Sun Riga Sun Dace Duniya Da Lahira, Sunyi Nasu Saura Mu.
Ya Allah Ka Qara Mana Qaunar Su A Koda Yaushe.❤❤❤

رابطة الشباب العربية بمنجبير، كنو-نيجيريا. Send a message to learn more

04/05/2022

SAKO ZUWAGA YAN MATA AKAN KWALLIYAR SALLAH (01)

ANNABI S.A.W YACE:

Akwai Nau’i Biyu Na Yan Wuta Ban Gansu A Zamani Na Ba. Sai Annabi S.A.W Yace Na Farko, Wasu Mutane Ne Tare Dasu Akwai Bulala Ko Dorina Kamar Jelar Shanu, Suna Dukan Mutane Da Ita: Sannan Na Biyu; Mata Ne Sun Sanyan Tufafi Amma Tsirara Suke, Karkatattu Masu Karkatarwa, Kawunansu Kamar Tozon Rakumi Karkatacce, Bazasu Shiga Aljanna Ba, Kai Bama Zasuji Kamshin ta Ba, Alhali Kuwa Ana Jiyo Kamshin ta Tun Daga Tafiyar Nisan Kaza Da Kaza.”
Muslim Ne Ya Ruwaito Kuma Sheikh Muhammad Nasiruddin Al-albaniy Ya inganta Shi A Cikin Sahihul Jami’u, Hadisi Na 2,128.

Jama'a Kusani Cewa Sallar Idi Ba Wata Gargajiya Bace, Ibadace Da Allah Ya Shar'anta Ta Ta Harshen Fiyayyan Halitta Annabi Muhammad Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gareshi, Ita Ko Ibada Anayinta Akan Yadda Aka Tsarata Ne, Allah Ya Karbi Ibadarmu Yasa Ayi Sallah Lami Lafiya Ya Tsaremu Ya Tsare Mana Imaninmu.

07/03/2021

ASSLM

02/01/2021

A wannan lkcn na yanxu maqiya musulunci suna qoqari su nesanta musulmai daga yaransu (larabci), ta hanyar rage amfani dashi da rage masa muhmmnchi, suna siffanta lrbci da qa,idojinsa tsofaffi ne, kuma masu whl, hakan kuwa yayi tasiri yayinda xakaga musulmai suna qarfafawa akan koyar yaren kafurai da qa,idojinta.*

19/11/2020

Servants

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kano