19/03/2026
Sheikh Nasidi Goron Dutse
Tafseer with Sheikh Nasidi Goron Dutse, Kano
19/03/2026
14/03/2026
Alhamdulillah!!!
Ga masu neman audio din karatun wannan watan su shiga whatsApp Group:
https://chat.whatsapp.com/EELCqyZyOmmB4z2SgF5j6M?mode=gi_t
14/03/2026
Alhamdulillah!!!
Allah Ya Bamu Yawan Rai Da Lafiya, Muka Fara Karatu Ranar Da Aka Fara Azumi.
Allah cikin Qudirarsa Ya Kawomu Yau Asabar, 25 Ga Wannan Wata Mai Albarka, In Shaa Allahu Yau Malam Zai Rufe Karatun Tafsir Na Wannan Shekara.
Muna Fatan Allah Yasa Mu Anfana Da Abunda Muka Saurara Ya Kuma Nuna Mana Shekara Mai Zuwa Cikin Koshin Lafiya Da Wadata.
Allah Ya Qarawa Malam Lafiya Da Yawan Rai, Allah Ya Qara Masa Ikhlaasi, Ameen.
Muna Godiya Ga Dukkan Mabiya Wannan Shafi, Kuma Zamu Fara Dora Karatun Malam Daga Farko (Fatiha) Har Zuwa Suratun Naasi Bayan Sallah. Zamu Riqa Sakawa Duk Ranar Juma'a In Shaa Allahu.
Muna Godiya
07/03/2026
Allah Yasa Mu Anfana Da Darussan Wannan Wata Mai Albarka...
Big shout out to my newest top fans! 💎 Auwal Mansur Amja, Al-AMeen Bello, Nura Engnr Dbgn, Shehu Akai, Ukasha Senior, Abdullahi Ibrahim Danyalo, Mukthar Bako Musa, Hassan Salisu Hassan Albanna, Usman Sani Usman, Mukhtar Muhammad Nura, Alhassan Mubarak Hussain, Imam Sadisu Sabitu, Adamu Aliyu Hikima, Sani Rabiu Gafai, Mya Young, Nasir Tijjani Nasir, Umar Gabari, Hafsat Umar, Abdulrahaman Shuaibu, Nazifi Adamu Sulaiman, Tijjani Nasiru, Hassan Ahmad, Shamsu Ibrahim, Ibrahim Bashir, Ibrahim Bqkqbiyq, Mohammad Maccido Tanimu, Abdullahi Umar
Drop a comment to welcome them to our community, fans
07/03/2026
Muna Addu'ar Allah Ya Karbi Ibadunmu a Wannan Kwanaki Masu Tarin Albarka...
Auwal Mansur Amja, Al-AMeen Bello, Nura Engnr Dbgn, Shehu Akai, Abdullahi Ibrahim Danyalo, Mukthar Bako Musa, Hassan Salisu Hassan Albanna, Usman Sani Usman, Mukhtar Muhammad Nura, Imam Sadisu Sabitu, Adamu Aliyu Hikima, Sani Rabiu Gafai, Mya Young, Nasir Tijjani Nasir, Umar Gabari, Hafsat Umar, Abdulrahaman Shuaibu, Tijjani Nasiru, Hassan Ahmad, Shamsu Ibrahim, Ibrahim Bashir, Mohammad Maccido Tanimu, Abdullahi Umar
for all of your support! Congrats for being top fans on a streak 🔥!
Salam Alaikum,
Fatan Kunsha Ruwa Lafiya, Allah Ya Karbi Ibadunmu Yasa Mu Dace. Muna Neman Afuwarku Sakamakon Rashin Kawo Cikakken Karatun Rana Ta 5. Muna Baku Hakuri, Sannan Kuma In Shaa Allah Zamu Dora Muku Cikakken Karatun Rana Ta 5 Din Gobe.
Mun Gode
28/02/2025
Zaku Iya Samun Karatun Malam A Wadannan Kafofi:
WhatsApp: https://chat.whatsapp.com/EELCqyZyOmmB4z2SgF5j6M
YouTube: https://www.youtube.com/
THE FORUM OF SHEIKH NASIDI ABUBAKAR GORON DUTSE Welcome to Taskar Karatun Sheikh Nasidi Abubakar Goron Dutse, where we share the insightful tafsir (exegesis) of the Qur'an in Hausa language. Every Tuesday and Friday, we upload new videos that cover the Sheikh's tafsir from the 1st chapter to the last chapter, providing deep understanding and refl...
18/03/2024
22/03/2023
InshaaAllahu Yau Sheikh Dr. Nasidi Abubakar Goron Dutse Kano Zai Fara Karatun Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma Kamar Yadda Aka Saba Duk Shekara.
Zamu Kawo Live Karatun A Wannan Shafi, Saboda Haka Ayi Following A Wannan Shafi Na Facebook Sannan Zamu Dora A Youtube Da Twitter:
Youtube: https://www.youtube.com/channel/UCHAA9V1UnpYHdcMysk7bIBQ
Twitter: https://twitter.com/realkannywoodtv
Facebook: https://web.facebook.com/NasidiGDutse
Ayi Kokari Ayi Following Sannan Ayi Sharing Domin Yan Uwa Musulmi.
Allah Yasa Mu Anfana Da Abunda Zamu Saurar Sannan Allah Yasa Mu Rabauta A Wannan Azumi Da Zamu Fara.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
C-2 MUHAMMADU BUHARI Way
Kano
7000002