DarussaIafiyyah Iearning center

DarussaIafiyyah Iearning center Darussalafiyyah learning centre ta takaita akan abun da ya shafi ilmi ta kowane fanni Na rayuwa๐Ÿ™๐Ÿ™

01/10/2025
02/02/2025

Zuwan malam Kano ๐ŸŒนโœ…

Alhamdulillah Prof โค๏ธ A madadin cibiyar mu ta Darussalafiyyah learning center muna mika sakon taya murna ga malamin mu P...
29/12/2024

Alhamdulillah Prof โค๏ธ

A madadin cibiyar mu ta Darussalafiyyah learning center muna mika sakon taya murna ga malamin mu Prof Muhammad Sani Rijiyar lemo murnar samun shahada ta Prof โค๏ธ a fannin Hadisan Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama

Muna rokon Allah ya karawa rayuwar malam Albarka, ya karfafi da awar saโค๏ธ๐Ÿ’ช

05/03/2024

Haka mutuwa take zuwa kamar yadda facebook ya dauke batareda shiri ba.. Allah kasa mu cika da imani

Futowa ta farkoh ๐Ÿ‘†๐Ÿป1)โฒ๏ธ LOKACIโฐ A ma ana Mafi sauki lkc shine abun da komai yake tafiya tare dashi, duk yanda ka Kai da ...
29/02/2024

Futowa ta farkoh ๐Ÿ‘†๐Ÿป

1)โฒ๏ธ LOKACIโฐ

A ma ana Mafi sauki lkc shine abun da komai yake tafiya tare dashi, duk yanda ka Kai da wayon ka baka isa ka gabatar da wani Al amari ba a cikin lkc b
A Dalilin mashimman ci da lkc ke da shi nake ganin cewa a duk lkcn da za Kay Shirin wani Abu to ka fara tunawa da lkc domin tare zaku tafi , yan uwa watan Ramada yazo kuma shima lkc ne da shi kuma ba jira zey ba tafiya ze yi kayi abun da ya dace ko baka yi b
Yan uwa Allah da kansa ya kira watan Ramadana da kwanaki kididdigaggu
Abun da ya kamata mu sani game da lkc shi ne idan yazo baze jira k ba kayi Alkhairi ko sharri shide kawai hucewa yk kuma wallahi komai za ayi mana hisabi da lokutan da muka karar A Rayuwar mu
Yan uwa watan Ramadana lokuta ne kalilan masu tarin Albarka Wanda Allah ya taro rahama da gafara A cikin su domin ya rahamci bayin sa , domin shi Al gafuru ne kuma Arrahim ne
Yan uwa wlh muka biya tasan zuciyar mu ba za mu Kai lbr ba, shin bamu Gani ne ina JIYA , SHEKARAN JIYA , SATIN BAYA , WATANNIN BAYA ,SHEKARAR DATA GABATA DA WANCAN RAMADAN DIN wlh duk sun wuce mun manta amma wlh hisabin su yana nan a wajan Allah๐Ÿ˜ฅ
Mutane nawa ka sani wadanda sun riski wancen Ramadan din amma wannan ba su , abun da ya rage musu kawai jiran sakamako Muna rokon Allah ya gafarta musu to wlh riskar wannan Ramadan din dama ce Ta mu koma zuwa ga Allah mu tuba mu nemi gafararsa kafin ranar da zamu rasa wnn damar
Yan uwa masu Albarka mu sa ni fah Tozarta lkc kamar Tozarta rayuwa ne gaba daya ,
SHAWARA: MU KULA DA LOKUTAN MU DOMIN DA SU XA AYI MANA HISABI๐Ÿ™

Damin samun karatuttukan malaman Sunnah Na watan Ramadana

Join
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Group 1
Darussalafiyyah learning centre

https://chat.whatsapp.com/L2yokzCQhBg45uhLNWD16Q

Group 2
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Shaik TIJJANI YUSUF GURUNTUM.
https://chat.whatsapp.com/FWUG4ennKjHD0Kj0Gb6IMX

Sign
Darussalafiyyah learning centre

WhatsApp Group Invite

Wacce gudun muwa zaka iya bayar wa ga Al ummah ka, Addinin ka  da kuma Al adarka Mutane suna saurin fashimtar Karatu yay...
21/10/2023

Wacce gudun muwa zaka iya bayar wa ga Al ummah ka, Addinin ka da kuma Al adarka

Mutane suna saurin fashimtar Karatu yayin da ya kasan ce a rubuce cikin yaren su๐Ÿ™
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

LITTAFANMU CIKIN HARSHEN HAUSA :

1. Fassarar Ahlary tare da Sharhin ma'anononsa.

2. Fassarar Ashmawy tare da Sharhin ma'anoninsa.

3. Rayuwar annabi SAW a Hajji

4. Manyan Matsalolin aure guda (30) a Kasar Hausa da hanyoyin magance su.

5. Muhimman Fatawoyi akan Tsarki Sallah Azumi guda (160).

6. Kaidojin Muamala da mutane guda (35) .

7. Muhimma Fatawoyi akan Aure Saki idda cinikayya da Kuma Muamala, guda (280)

8. Tarihin Annabi SAW daga haihuwarsa zuwa karshen yakin Badar

9. Hukunce hukuncen jinanen al'adar mata (Haila, Istihala, Jinin biki)

10. Jagoran Mai Wa'azi

11. Fatawoyin Rabon gado guda (260).

12. Manufofin Shariar Musulunci

13. Fatawoyin Akida Zakka da Kuma Hajji, guda (120)

14. Fassarar Ar'ba'una Hadis tare da Sharhin ma'anoninsa.

15. SIffofin Jagora nagari guda (30) a Musulunci.

16. Haramtattun cinikayya a Musulunci guda (60).

17. WADATAR ZUCI DA HANYOYIN SAMUNTA
Marubuci Dr Jamil zarewa

Wadannan ne littafan da muke fatan mallakar ga cibiyar mu DARUSSALAFIY learning centre ( Gidan magabata Na Kwarai )

14/10/2023

Darussalafiyyah learning centre๐Ÿ‘‡โ™ฅ๏ธ

Tazarar dake tsakanin rayuwar da kake yi, da kuma rayuwar da kake so ka yi, barin son zuciya ne.

Copied๐Ÿ‘‡

Bukhari Alhawari

Abun da da yawan mutane s**a rasa shine wadatar zuciya๐Ÿ™wannan Dalilin yasa s**a gagara samun nutsuwa da kwanciyar Hankal...
14/10/2023

Abun da da yawan mutane s**a rasa shine wadatar zuciya๐Ÿ™

wannan Dalilin yasa s**a gagara samun nutsuwa da kwanciyar Hankali a rayuwar su

Darussalafiyyah learning centre ( Gidan magabata Na Kwarai )

13/10/2023

Alhamdulillahi๐Ÿ˜€๐Ÿ™

Gari ya waye.
Kar a manta. Ayi Azkaar kuma a karanta Suratul-Kahfi๐Ÿ˜€
Juma a Mubarakโ™ฅ๏ธโ™ฅ๏ธ

Domin samun karatuttukan malaman Sunnah๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿšถ๐Ÿƒ๐Ÿšถ๐Ÿƒ
12/10/2023

Domin samun karatuttukan malaman Sunnah๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

๐Ÿšถ๐Ÿƒ๐Ÿšถ๐Ÿƒ

WhatsApp Group Invite

Address

Kano

Telephone

+2348023923945

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DarussaIafiyyah Iearning center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share