Manzon Allah sallallahu alaihi wasallama yace:
Na haneku da zato, domin shi mafi ƙaryar zance ne.
"Wannan bawai yana hana yin zato bane, amma dai yana hani da yawan yin mummunan zato, domin wani lokacin yakan zo da ƙarya acikinsa"
Kalaman Hikima
Kalaman Hikima
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kalaman Hikima, Educational Research Center, Hotoro north Kano, Kano.
*Ibnul Qayyim Allah yayi masa rahama ya ce:*
""Zikiri shi ne kofar Allah mafi girma kuma budadde a tsakaninsa da bawansa muddin bawan bai kulle kofar da gafalarsa ba.
Sauke Manhajar kalaman hikima👇
suhailsentechnologies.com.ng
21/07/2025
*Ginshiƙan zuciya*
basa ƙarfafa sai da Alqur'ani, idan har mutum ya bar karanta Alqur'ani to lallai za suyi rauni.
*KALAMAN HIKIMA*
*Nana Aisha (R.A)*
كان اجود الناس وكان اجود ما يكون في رمضان فلرسول الله صلى الله عليه وسلم اجود باالخير من الريح المرسلة
Manzon Allah (SAW) yafi kowa karamci, kuma yafi karamci a cikin Watan Ramadan, kuma lallai Manzon Allah (SAW) yafi karamci da Alkhairi sama da iska mai ratsawa (ratsa jiki). [Bukhari da Musulim].
*KALAMAN HIKIMA*
*Mace a ma'aunin musulunci*
🧕🧕🧕🧕
SHEIK Abdurrazak al-badari (RH)yace: "Mace a ma'aunin muslunci wani lu'ulu'u ce me tsada kuma jauhara ce wato abun anfani me girma tana kare mutum daga duk wata cutuwa kuma tana tsare mutum daga qasqanci".
موعظة النساء / ١١)
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Address
Hotoro North Kano
Kano
700281