Kalaman Hikima

Directions Website

Kalaman Hikima Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kalaman Hikima, Educational Research Center, Hotoro north Kano, Kano.

Ibnul Qayyim Rahimahullah Yace:- Bata lokaci ya fi mutuwa muni, domin mutuwa takan raba ku da rayuwar duniya ne, alhali ...
05/06/2026

Ibnul Qayyim Rahimahullah Yace:-

Bata lokaci ya fi mutuwa muni, domin mutuwa takan raba ku da rayuwar duniya ne, alhali bata lokaci yana raba ku da Allah ne.

08/05/2026

Mu Kiyaye Abinda Muke Rubutawa Da Hannayen Mu.

20/03/2026

🕌 Barka da Sallah!
🌍 Eid Mubarak!
💫 عيد مبارك
*Taqabbalallahu Minna Wa Minkum.*

Manzon Allah (SAW) Yace: ""Mafi kusancin lokacin da bawa ke kasancewa kusa da ubangijinsa shine Lokacin sujada, ku yawai...
18/03/2026

Manzon Allah (SAW) Yace:
""Mafi kusancin lokacin da bawa ke kasancewa kusa da ubangijinsa shine Lokacin sujada, ku yawaita addu'a a yayin sujjada" [Muslim ne ya ruwaitoshi].

Daga Sahl bn Sa'ad Yace: "Manzon Allah (SAW) Yace: "Allah Yana da taskokin Alkhairi da na sharri, mutane su ne mabuɗansu...
17/03/2026

Daga Sahl bn Sa'ad Yace:
"Manzon Allah (SAW) Yace:

"Allah Yana da taskokin Alkhairi da na sharri, mutane su ne mabuɗansu, Madallah da bawan da ya zamo mabuɗin alkhairi makullin sharri, Tir da bawan da ya zamo mabuɗin sharri makullin Alkhairi".

Manzon Allah (SAW) ya ce: ""Ba ya halatta ga musulmi ya kaurace ma dan uwansa sama da kwanaki uku ba, Su na haduwa sai w...
16/03/2026

Manzon Allah (SAW) ya ce: ""Ba ya halatta ga musulmi ya kaurace ma dan uwansa sama da kwanaki uku ba, Su na haduwa sai wannan ya dauke kansa, wancan ma ya dauke kansa, Amma mafi alkhairi daga cikinsu shine wanda ya fara yi ma dan uwansa sallama"". Bukhariy da Muslim"

Manzon Allah SAW ya ce: ""Ku yawaita salati a gareni a daren Juma'a da ranar Juma'a, wanda yayi salati daya a gareni, Al...
13/03/2026

Manzon Allah SAW ya ce:
""Ku yawaita salati a gareni a daren Juma'a da ranar Juma'a, wanda yayi salati daya a gareni, Allah zai yi salati goma a gareshi""
Baihaqiy, Albaniy ya ingantashi"

HAKURI“Abin mamaki ga al’amarin mumini, lallai al’amarin sa dukkan shi alkhairi ne, babu me samun haka fa ce mumini, ida...
12/03/2026

HAKURI

“Abin mamaki ga al’amarin mumini, lallai al’amarin sa dukkan shi alkhairi ne, babu me samun haka fa ce mumini, idan farin ciki ya same shi sai yayi godiya ga Allah, sai abin ya kasance alkhairi gare shi, idan cuta ta same shi sai ya yi haƙuri sai haƙurin ya kasance alkhairi agare shi.” [Muslim].

Allah Buwayi Gagara misali Yace: "وَإِنِّي لَغَفَّارٌ لِّمَن تَابَ وَآمَنَ وَعَمِلَ صَالِحًا ثُمَّ اهْتَدَىٰ" (طـه :82)"...
11/03/2026

Allah Buwayi Gagara misali Yace: "وَإِنِّي لَغَفَّارٌ لِّمَن تَابَ وَآمَنَ وَعَمِلَ صَالِحًا ثُمَّ اهْتَدَىٰ" (طـه :82)
"Kuma lalle Nĩ haƙĩƙa Mai gãfara ne ga wanda ya tũba kuma ya yi ĩmãni, kuma ya aikata aikin ƙwarai, sa'an nan kuma ya nẽmi shiryuwa".

MUTUWAAllah Buwayi Gagara Misali Yace:أَيْنَمَا تَكُونُوا يُدْرِكْكُمُ الْمَوْتُ وَلَوْ كُنْتُمْ فِي بُرُوجٍ مُشَيَّدَةٍ...
10/03/2026

MUTUWA
Allah Buwayi Gagara Misali Yace:
أَيْنَمَا تَكُونُوا يُدْرِكْكُمُ الْمَوْتُ وَلَوْ كُنْتُمْ فِي بُرُوجٍ مُشَيَّدَةٍ ۗ وَإِنْ تُصِبْهُمْ حَسَنَةٌ يَقُولُوا هَٰذِهِ مِنْ عِنْدِ اللَّهِ ۖ
"Inda duk kuka kasance, mutuwa zã ta riske ku, kuma kõ da kun kasance ne a cikin gãnuwõyi ingãtattu!".

Address

Hotoro North Kano
Kano
700281

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kalaman Hikima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share